💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
*ITA CE SILAH*
📲(wayar Android)📲
~*it based on True life story*~
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎
💎💎💎
💎💎
💎

*Labari da rubutawa*:Faridat Husain Mshelia(Ummu-Jidda).

*FREE PAGE*
shafi 10 zan yi na kyauta Dan haka kuyi kokarin biyan na ku Dan littafina na kudi ne ga duk mai bukatar siya yana iya tuntubar wannan numbar. 0815 314 4521 ta hanyar turo min katin 200👌🏻na Glo ka yi screenshot ka turamin ta WhatsApp zan yi adding na ka\ki to the group ,group din maza daban na mata daban.

*SHAFI NA SHIDA*

Babu abin da ta ke jira face jin ya rab'e ta sai dai kashhhhh qarar da wayar ta ya yi ya katse Mu su hanzari,

Da k'yar ya mirgina daga kan ta yana rik'e da marar shi da ya cika da sperm sai jujjuyar da kan shi ya ke yi cike da bukata

Beelah da ta fi shi bukatu wa dan niyyar k'ara afka mi shi ta yi Amman ya dakatsr da ita ta hanyar nuna mata wayar ta da ke tsuwwa tamkar zai cire masu kunne,

Kirar na katsewa wani na k'ara shigowa sai da ta daidai ta nutsuwar ta d'auka,

"Ina ki ka je na je gidan ki ba kya nan?" Muryan Rashow ya ratsa dodon kunnuwar ta ,

nan da nan ta ji ta wartsake dan haka ta ta shi ta zauna,Nabeel Wanda ke kwance ido a lumshe jin muryan wacce ke magana ta cikin wayar ya sa ya bud'e ido
tabbas ba zai mance da muryan wacce ta hana shi runtsa wa ba yau Dan haka ya mik'e cikin kausasa harshe yace,

"Wacece Wacce ke tambayar ki?"

"ki amsa mata manah!!!ya k'arasa cikin tsawa dan har ga Allah yanzu haushin Beelah💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
*ITA CE SILAH*
📲(wayar Android)📲
~*it based on True life story*~
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎
💎💎💎
💎💎
💎

*Labari da rubutawa*:Faridat Husain Mshelia(Ummu-Jidda).

*FREE PAGE*
shafi 10 zan yi na kyauta Dan haka kuyi kokarin biyan na ku Dan littafina na kudi ne ga duk mai bukatar siya yana iya tuntubar wannan numbar. 0815 314 4521 ta hanyar turo min katin 200👌🏻na Glo ka yi screenshot ka turamin ta WhatsApp zan yi adding na ka\ki to the group ,group din maza daban na mata daban.

*Wannan shafin dungurungun din shi sadaukar wa me ga Maman Amatullahi,yar'uwa ta cikin Jarumai Writers ina godiya da kulawqr ki gare ni Nagode*

*SHAFI NA SHIDA*

Babu abin da ta ke jira face jin ya rab'e ta sai dai kashhhhh qarar da wayar ta ya yi ya katse Mu su hanzari,

Da k'yar ya mirgina daga kan ta yana rik'e da marar shi da ya cika da sperm sai jujjuyar da kan shi ya ke yi cike da bukata

Beelah da ta fi shi bukatu wa dan niyyar k'ara afka mi shi ta yi Amman ya dakatsr da ita ta hanyar nuna mata wayar ta da ke tsuwwa tamkar zai cire masu kunne,

Kirar na katsewa wani na k'ara shigowa sai da ta daidai ta nutsuwar ta d'auka,

"Ina ki ka je na je gidan ki ba kya nan?" Muryan Rashow ya ratsa dodon kunnuwar ta ,

nan da nan ta ji ta wartsake dan haka ta ta shi ta zauna,Nabeel Wanda ke kwance ido a lumshe jin muryan wacce ke magana ta cikin wayar ya sa ya bud'e ido
tabbas ba zai mance da muryan wacce ta hana shi runtsa wa ba yau Dan haka ya mik'e cikin kausasa harshe yace,

"Wacece Wacce ke tambayar ki?"

"ki amsa mata manah!!!

ya k'arasa cikin tsawa dan har ga Allah yanzu haushin Beelah ya ke ji ,

 ITACE SILAH(Wayar Android).Where stories live. Discover now