💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
*ITA CE SILAH*
      📲(wayar Android)📲
     ~*it based on True life story*~
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎
💎💎💎
💎💎
💎

*Labari da rubutawa*:Faridat Husain Mshelia(Ummu-Jidda).

*FREE PAGE*
shafi 10 zan yi na kyauta Dan haka kuyi kokarin biyan na ku Dan littafina na kudi ne ga duk mai bukatar siya yana iya tuntubar wannan numbar.   0815 314 4521 ta  hanyar turo min katin 200👌🏻na Glo ka yi screenshot ka turamin ta WhatsApp zan yi adding na ka\ki to the group ,group din maza daban na mata daban.

*SHAFI NA HUDU*

Karfe 6 cif Beelah ta farka daga nannauyan baccin da ya dauke ta mai cike da mafarkai marasa dadi,jikin ta ya mace gabadaya ko kwakwkwaran motsi ta kasa,qarar da wayar ta ya yi alamun shigowar sako shi ya sa ta daure ta mike da kyar ta dau wayar,ganin sunan Nabeel alamun shiya turo sakon ya sa ta mikewa da sauri ta zauna,hannayen ta na karkarwa gurin bude sakon dan har ga Allah ta fara tunanin yanda wannan bakin Daren zai riske ta ba tare da Mai biya mata bukata ba,"Ki same ni a Abuja motel bayan sallar ishsha'i daki mai lamba ishirin da hudu"saqon kenan a takaice Amman haka kawai ta ji ta rasa nishadin turo shi duk da abinda ta Dade tana marari kenan tare da mafarkin zuwan wannan ranan ko me ye dalili?

"Rashida Kamshi" ita ce dalili,zuciyar ta ya ba ta amsa dan wallahi tana tsoran sharrin ta Amman ta san ko da ta yi yunkurin sanar da Nabeel Sam ba zai gamsu ba Dan a yanda ta San shi gwani ne gurin kishin ta kuma ya sha fada mata baya wasa da duk wani Abu da ya dangance ta,dan ita din Zuciyar shi CE,farincikin sa,burin rayuwar shi gabadaya ya damfaru ne gurin son ganin ya mallake ta duk da abubuwan Ashsha da suke aikatawa ya yarda da zai aure ta ko da ta kasance kilaki ko magajiyar karuwai,tunano wanene Salim a rayuwar ta da matsayin yanda ta dauke shi,kulawar shi gare ta da sadaukar war sa ya Sanya ta jin duk wani tsoro ya fice daga ran ta nan ta ke ta mik'e tare da tura mi shi saqon barka da zuwa kamar haka,

"Zuciya da gangan jiki hade da ruhi suna yi maka barka da zuwa ya maciyina,da fatan my sweet Banana yana mararin kasancewa da koramar shi(HQ)wanda sam ruwa ba ya dauke wa in ya tuna da jarumta kar shi" tana tura wa ta je ta sallo wanka ta d'auro alwala tare da umurtan yaran ta su ma su yi alwalar domin su yi jam'i a tare,bayan sun idar ta aika mai wayon gurin mai shayi ya hado Mu su shayi da bread hadda soyayyen kwai guda 3 da sauran canjin d'azu,ganin yanda yaran ke d'oki da farin cikin kayan d'adin da ta hada Mu su ya sa ta tura su Falo ita kuma ta shige bedroom domin shirya wa,bayan ta shafe kowani sak'o da lungu na jikin ta da lafiyayyen kwalaccar da K'amshi ke hadawa na Maiduguri nan ta bi kowani lungun da ya cancanci ta shafa mi shi humra tun daga sangalin wuyar ta,saman kirjin ta (dan ba'a shafawa breast turare saboda suck),armpit din ta wanda ba bu kwayar gashi zuwa kasan nonon ta har kan flat tomyn ta,hips da santala-santalan cinyoyin ta har zuwa kasa,already daman ta goge HQ da auduga da ta dangwalo miski d'an kadan ta goge wajen shi tare da yin inserting da wani daban bayan ta k'ara dangwalo wani ta goge duburar ta nan da nan jikin ta ya dauki wani irin K'amshi mai rikitar wa,

*(My sister wannan karamin misalin yanda ake shafa turare ne na kawo muku dan already na fada muku wannan littafin zai zakwulo matsalolin da ya addabi mata da maza a zamantakewar aure toh da yawan matan Mu na hausawa ba su da mu da binciken Ya ya ake kwalliya ba sai dai durkan maganin mata,wata daga tayi wanka ko mai ba ta shafawa a cikin jikin ta kaya kawai za ta sa alhalin in an zo sex dole namiji yana bukatar duk in da zai kai hannun shi ya ji laushi da tsantsi amman ya zo a bukace ya taba ki ya ji jiki duk kaushi imagine my sister wannan ba abin kunya ba ne a gurin ki?komin talaucin ki in har kina iya sayan kayan da'a ba za ki rasa siyan Baby oil ko asalin man kwakwa kina shafa ma jikin ki ba dan yanzu lokaci ne na sanyi dole fata sai da gyara,masu shafa man bilicin kuma sun fi kowa San in man wari ya ke yi so a gyara a san ina da ina ne ake shafa turare dan in kina shafawa a ko'ina in mijin ki mai son lashe jikin ki ne yana sa harshe ya ji daci dole ya ji ran shi ya b'aci kin ga darajsr ki da k'imar ki raguwa take yi instead of ta yi high)*

Farar bra ta sa Mai shara-shara push-up irin mai karfe ba soso a jikin shi tattausan nonon ta ne ya cika shi dam duk Rabin nonon a waje tsalle 1 za ta yi nippples din su bayyana da pant mai raga-raga tamkar net Wanda Sam bai  boye manyan bom-bom d'in ta ba tare da baqin gashin gaban ta da ta yi ma wani irin aski mai shape din "heart",Riga mai roba ta sanya Wanda ya ke budadde ta sama ga ba daya kirjin ta a waje ya fiddo da kowani shape na jikin ta,light makeup ta yi bayan ta gyara gashin ta,ta zubo shi zuwa kafadar ta,ta Ku 1,2,3 ta yi ta da ka wani irin tsallen murna ganin yanda kowani taku na ta sai jikin ta ya motsa jin yaran ta sun kusa kammala wa ya sa ta saurin sa dogon hijabin ta mai hannu tare da daura nikab ta sa sock bayan ta musu shimfida ta fice domin zuwa Gidan makociyar ta,bayan sun gaisa nan ta ke sanar mata da ta zo Neman alfarman  a ba ta budurwan y'ar ta domin ta ta ya yaran ta kwana yanzu aka kira a waya yar'uwar mijin ta ba lafiya an kwantar da it's a asibiti a gwagwalada za ta tafi ta kwana da it's gobe za ta dawo,cike da tausaya wa gami da  jajanta wa makociyar ta ta ke mata magana nan ta yi kirar yarinyar su ka fito a tare,wadataccen kudi ta ba ta Wanda za su yi break da shi har ta had a musu abinci a lunch box kafin ta tari Napep domin zuwa gurin Nabeel da ke Abuja motel ran nan na shi a dukunkune,

wanka da sallah kawai ya yi tun bayan isowar shi masaukin bakin bayan ya sauka daga motar da ya dakko shi daga Minna zuwa Suleja kasancewar an gyara hanyar ya sa ya iso da wuri,so babu wani gajiya a tartare da shi balle yunwa ganin har 8 da rabi yana niyyar wucewa ya sa ya danna numban Beelah a zuciye Amman har ya katse ba ta d'auka ba nan ya qara dialing yana ringing Amman an qi dauka,ji ya yi kamar ya mutu dan baqin ciki addu'ar shi 1 kar ta qi zuwa gare shi tunda ga shi ta gagara daukar wayar shi ma Beelah kuwa ta ga kiran shi a daidai lokacin da ta ke sallamar mai Napep din,kirar shi na biyu da na  karshe tana kofar d'akin ta gagara murd'a handle din kofar jin yanda zuciyar ta ke lugude tamkar zai fito waje, sai a sannan tsoro da firgicin abinda ta ke shirin aikata waya dirar mata a nan ta fara shawarar komawa Amman me?

Gaskiya na raina comments din Ku so nima yau na rage hannun typing,yan thanks basa sharhi na dangwalo ma Ku yatsa kun fi masu likes da masu karantawa su yi gum,commenters su kuma dan Ku na ke yi ina godiya da kulaawar Ku gare ni kar dai a mance da wannan littafin fa na kudi ne ga mai son karanta shi har karshe yana iya tuntubar wannan numban  0815 314 4521 ta  hanyar turo min katin 200👌🏻na Glo ka yi screenshot ka turamin ta WhatsApp zan yi adding na ka\ki to the group ,group din maza daban na mata daban.ga wandanda ba sa WhatsApp Sai Facebook Faridat Husain Mshelia is my user name.

Ummu jiddah

 ITACE SILAH(Wayar Android).Where stories live. Discover now