💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
*ITA CE SILAH*
📲(wayar Android)📲
~*it based on True life story*~
💎💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎💎💎💎💎
💎💎💎💎
💎💎💎
💎💎
💎

*Labari da rubutawa*:Faridat Husain Mshelia(Ummu-Jidda).

*FREE PAGE*
shafi 10 zan yi na kyauta Dan haka kuyi kokarin biyan na ku Dan littafina na kudi ne ga duk mai bukatar siya yana iya tuntubar wannan numbar. 0815 314 4521 ta hanyar turo min katin 200👌🏻na Glo ka yi screenshot ka turamin ta WhatsApp zan yi adding na ka\ki to the group ,group din maza daban na mata daban.

*Wannan shafin sadaukarwa ne ga daukacin members na Ak saraki novels group ina godiya da kaunar Ku gareni musaman qanwata*

*SHAFI NA TAKWAS*

Tabbas samun uwa tagari yana 1 daga cikin abin da mutum sai gode ma Allah da shi matuk'ar ya samu,

"Meyasa ki ka ce haka?cewar Nabeel Wanda ke shafa sumar kan Beelah,

"Saboda ba dan Ammi ta kasance mace mai sanya ido akan zirga-zirgan y'ay'an ta ba ina ganin a dakin Mu na yara K'amshi za ta amshe budurci na"

Bakin ta ya murje da hannun shi har sai da ta yi k'arah cikin zafin kishi yace,

"Budurcin da ba'a ta na dar ma Besty ba sai aka kyautar da shi ga Wanda Sam bai cancanta ba"

"Kaddarar Darling Habib ne ya zo a haka Amman kar ka mance Dana mallaka maka abin da ya fi budurci"

*Menene wannan"

"Zuciya da ruhi"

Kiss ya manna mata a baki yana mai lashe lips din ta masu matuk'ar taushi sai wasa ya ke da albarkatun kirjin ta,

Ganin mutumin na ta na son wuce gona da iri ya sanya ta zamewa daga kan cinyar shi inda sweet bananar sa ke tsalle tamkar zai ci babu,

Cikin shauqin son kasancewa da ita ya jingina da gadon zuciyar shi na kwabar shi,

Kwanciya ta yi daidai saitin kafar shi tare da lanqwasa babbar d'an yatsan shi ya yi karah,bude ido ya yi a hankali tare da bude ma ta hannun shi duka 2 alamun ta zo ya rumgume ta,

Daga kwancen ta d'aga mi shi kafad'a cikin muryan sakalallu tace"naqi wayon, ka bari in karasa maka labarin show K'amshi first"

Cikin bude language ya nunar ma ta da ta zo babu abin da zai mana its just a huge,

Ba musu ta rarrafa ta rumgume shi a tare suka sa ki wani irin ajiyar zuciya sanin ya mata alkawari ya sa ya cigaba da shakar k'amshin da ke jikin ta yana lumshe ido dan haka ta cigaba murya a sanyaye,

"Ganin mun d'auki lokaci mai tsawo kullum.sai k'awaye na sun rako ni gida mu k'ule cikin d'aki ya sa Ammi da sa ayar tambaya a kaina Amman sai na k'i fa'da mata gaskiya dan tsoron K'amshi Wanda tace mana,

"Ai kusantar Namiji shine haramun dan shi ze yi ma ka ciki Amman mace y'aruwar ka ai dad'i kawai za Ku ji dan haka duk wacce ta kuskura ta fad'a ma ko k'awa ne toh wallahi za'a cire ta daga cikin Mu"

Tuno Da wannan gargadin ya sa na ce ma Ammina Assignment Adawiyya ke koya mana kullum sai an ba mu Amman sai na ga Sam bata gamsu ba,

Ganin haka ya sa na fad'a mu su da sai dai fa mu canza gida dan yanda Ammin mu ta sa mana ido na san ta na daf da kama mu Amman dukan su sai kowa ya qi yards musamman K'amshi ma da ta San halin maman ta na qin mutane.

Shawara aka yanke akan mai zai hana mu din ga zuwa Gidan su Fauza,na kada baki na ce "Ni fa abin nan ina ganin sab'on Allah ne dan ha ka mu tambayi malam in yace ba laifi sai mu cigaba dan Jin haka ya sa k'amshi d'aukan matsanancin gaba da ni wai ina son tona mata asiri Wanda dalilin hakan har mu ka kusa zana jarabawar jssce ba ma magana.
   *k'alubale gare Ku iyaye mata na wannan Zamanin ya kamata Ku qara sanya ido akan y'ay'an Ku Mata masu taso wa akan kalar qawaye da yaran da su ke wasa da su dan yanzu lokaci ne da kina tufka ana warwara wani abun ma sai ka rasa daga ina su ke koyowa saboda gurb'acewar mutanen wannan zamanin,yara Qanana za ka ga suna practising yanda ake sex shiyasa in kin hana su wasa da maxa ya na da gayen muhimmanci ki tsoratar da su akan illar da mata ke ma mata y'an'uwan su,dan ko da kin hana su fita yasu-yasu ma abin sanya ido ne dan suna zuwa makaranta ba ki kuma San da wani kalar yara su ke mu'amala ba dan haka be friendly with them ki na mai da kan ki tamkar su da hakan za ki ji sirrin su and don't forget this my sister ki zamto tagari  tare da zab'ar musu uba nagari dan shine matakin gina zuriya tagari,last option shine Addu'a dan itace makamin kowane  mumini, Allah ya shiryar da mu ya shiryan mana da zuriya ,y kare mu ya kuma ba mu ikon yi ma y'ay'an mu tarbiyya alfarman Annabi*

Shirye-shiryen graduation da aka fara Shine silar  shiryawar mu bayan mun ga ma zana jarabawa dan an fidda abubuwa iri-iri wanda za mu yi kama daga Drama,quiz,cultural dance dss,ya kuma zamto wajibi kowani dan ajin mu ya shiga,da ke bamu fi mu goma hausawan da ke ajin ba ya sa mu ka had'a kan mu waje 1tare da zabar wakar da za mu nan Fauza ta nuna she is intrested  dan haka mu ka fara rehearsal,

Ganin wak'ar(Dijangala) da mu ka dakko ya dace sosai da zamani kuma zai fito da al'adar Hausawa seniors su ka shigo cikin lamarin domin su da fa mana nan aka zab'i zuwa gidan su  Fauza rehearsal domin yin rehearsal na musamman,

K'amshi da son ta ga kan ta a sama kuma ganin yanda abin zai kayatar ya sa  ta sakko daga dokin da ta hau ta shiga cikin mu domin a dama da ita.

Aikuwa mun kafa tarihi a wannan taro da wannan rawar al'adar,da ke ni ce Digangalar kuma na iya acting sosai hade da miming kowani bahaushe da ya je wannan taro ya nishad'an tu da ganin ba mu yada al'adar mu ba,

Mu mu ka zo na 1 tare da kambun girmama wa dan haka mu ka sha hotuna da yan'uwa da malamai kafin aka ba mu result d'in mu Wanda ya yi kyau matuk'a Amman ban da Kamshi wacce ta kusa fad'uwa.

A haka mu ka bar makarantar ci ke da kewar malamai da d'alibai yan'uwan mu mu ka koma zaman gida cike da murnan nasarorin da mu ka samu.

Rayuwa na tafiya muna qara girma dan yanzu mak'erin budurci ya fara kera halittar mu sosai musamman K'amshi wacce kirjin nan na ta ya cika ya tunbatsa kowa na mamakin irin kayan marmarin da ta Tara ba'asan ta goge da wayayyun y'an mata suna aikata aikin da Allah ba ya so ba ne.

A irin ak'idar su Sam maza ba sa gaban su dan ko sau 1 ban ta b'a ganin k'amshi da wani saurayi su na hira ba kullum idon ta na ga manyan mata da irin halittar da ke jikin su,

Na fara fahimtar hakan ne tun daga lokacin da ta ga na fara zama budurwa ta yanda xa ka ga ta na yawan tab'a surar jikina son shafani tare da son ganin mun mannu da juna,

Ga ta da son yi min kyautar bajin ta da fad'amin kalamai ma su dad'i tamkar wani namiji mai son Aure na,

Masifa da bala'i ba ya ta shi a tsakanin mu sai in ta gan in da wani namiji nan ta ke za ta fara kushe shi tare da cewa Sam ba aji na ba ne bai kuma dace da wannan kyakykyawar surar ta wa ba aikuwa haka zan biye ma ta in kora shi da mugayen magana da kora har ya zuciya ya bar ni,

Sai a sannan za ta sa ke mu cigaba da sabgogin gaban mu wai Ashe duk nan K'amshi jira ta ke ta amshi budurci na dan a ganin ta ina ta fi kowa cancanta dan ita har ga Allah soyayyar jinsi ta ke min,

Ban tashi sanin kudirin ta akaina ba sai ranar da ta zo duba ni banda lafiya akan wani matsanancin ciwon Mara da ya ke damuna Wanda duk in zan yi al'ada ha ka ya ke mun,

Ganin duk maganin da na sha ya sa Ammi tace"k'amshi ta raka ni karamin asibiti dan a duba ni"

A motar Gidan su aka kai ni nan likita ya sa aka k'ira mahaifina tare da ba shi shawarar ya aurar da ni in dai yana son in sami. Lafiya dan a halittana ina da matsanamciyar sha'awa idan kuma ban samu mai biya min ba yana iya zama ajalina ko kuma in je in watsar da mutunci na a waje.

Sosai Abbiy ya yi masa godiya nanaka min Allurai a cikin drip aka bar ni da k'amshi kafin Ammi na ta zo wacce ke cike da farin cikin abin da Dr ya fada dan ganin za ta samu cikar Burin ta.

*Saura Page 2 in k'arasa Free page Fans ga mai bukatar sa ya yi kokari ya tuntubi wannan numban 0815 314 4521 ta hanyar turo katin glo na 200 kacal dan samun karashen wannan labarin,hakan shine asalin nuna min k'auna Nagode masoya*

*Ummu-Jiddah*

 ITACE SILAH(Wayar Android).Where stories live. Discover now