9

510 15 7
                                    


  _Nevertheless, I'm so fucking glad You decided  to click on this book..I hope you're ready because this book is like nothing I've been written before. The entire story takes place in a short amount of time and the characters may frustrate you  frm start to finish❤️👌🏾_

_I'll keep this Author's note short😔😒dan girman Allah a daina tambaya ta complete Zain Abeed, naga dai ko ba makafi bane ehhhh? Masu cewa na baso saboda Allah, kullum ina sadaƙa akwai free book kaca kaca a media suna ta gantali why Zain Abeed??? Zain Abeed is mine, the story is mine kawai biya kuɗi ka siya a nasaka a original grp, bayan na Kammala Zain Abeed free book zan mku billahi haɗaɗɗe irin ehhhh ɗin nan...._


Zain ya ƙarasa maganar yana kallon Abeed, yana riƙe hannunsa yace "how do you feel now..?" Abeed ya rufe idanuna yace "Allahamdulillah" jinjina kai Zain yay yace "I'm scared, ina ta bacci i donno What wrong with me" Shi dai Abeed shiru yay kawai, Zain kuma ya kalli Dr Adyan yace "What about the result?" Dr Adyan yace "result for...." Zain yace "ba ai scanning nasa ba? Gudun matsala" Dr Adyan yace "Oops, i almost frgt, lemme bring it.." Zain yace "Owk, ka taho da Yarinyar i wanted interview with her" Dr Adyan yace "Owk" Dr Adyan class mate ɗinsu ne tun a primary school, har zuwa scndry, still har zuwa U.k. Zain ya kalli Abeed daya rufe idanunsa a hankali kuma ya sanya hannunsa wajan ciwon da sauri Abeed yace "Aucchhh" Zain yace "Sorry! Sorry!" Cikin serious tone Zain yace "tell me the truth, Dr Adyan lying to me" Idanun Abeed ya rufe har lokacin, bai kuma ce komai ba, Zain ya daki kafaɗarsa yace "inaji" Juyawa yay sukai farcing juna, kana ya buɗe idanunsa cikin nutsuwa ya bawa Zain labarin komai, amma ya ɓoye masa zan can caka wuƙa, tunda ya fara magana Zain looking at his face  baki buɗe je can't believe cewa Biyuninsa zai iya wannan sadaukarwar. "Kayi wannan saboda ni?" Abeed ya ɗan kwaɓe fuska sai bai ce Komai ba, Zain yace "You're mad Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas, kai tunaninka idan ka mutu ni kuma nutsuwa zan samu? Ashe baka da wani hankali?" Ɓata fuska Abeed yace "heyyy young man, ina da kai" Zain yace "wlh baka dashi, kasan matsalar dake cikin abinda ka aikata? Tab" Abeed yace "bafa laifi na bane" Zain yace "to! Na Uban waye?" Cikin ɓacin rai Abeed yace "I'd like to point out that none of this is my fault.." Wani irin kallon baka da hankali Zain yabi Abeed dashi, idanunsa gaba ɗaya ya cika da ƙwalla na zallar Soyayyar Biyunin nasa, cikin rawar Murya yace "To yanzu idan da sun kashe fa?" Abeed yace "time ɗina ne ya yi" Zain yace "A gidan Ubanwa lokacin naka ya yi, stop all these noise" Abeed ya kalli Zain yace "Look! I don't wanna still your freedom, I don't wanna change your mind, I don't have to make you love me, I just want to take your time" Shiru kawai Zain yay, domin ya san Abeed da kafiya da kuma zuciyar tausayi, zai iya komai a kansa, Calmy yace "Thank you dear" Murmushi ƙarfin hali Abeed yay, domin wani irin ciwo kansa ke masa, ga nauyin da ƙirjinsa yay, daidai shigowar Dr Adyan Zain yace "My phone's zan kira, Abba" Abeed na ƙoƙarin Mgna ya hangota a bayan Dr Adyan, ta ƙanƙame jikinta waje guda, ta rame sosai tayi baƙi da alama ko wanka ba tayi, she forgot everything da yadda ake yinsa abincin ma sai ance taci, gashi ba lose memory tayi ba, Allah ka ɗai yasan halin da take jin kanta a ciki, in few minutes ya Gama ƙarewa yanayinta kallo, kana ya taɓe baki tare da juya musu baya yana dafe da ƙirjinsa. Zain yay Murmushi yace "Allah sarki, ya sunanki?" Shiru tayi masa sai kallonsa da take sai kuma ta juya ta kalli Abeed irin ya haka naga kamarku ɗaya, Dr Adyan yace "Sara her name" Zain yace "Ohh nice name, Sara come here" ka faɗa ta maƙale, idanunta akan Abeed, Zain yace "ok, shine yazo dake za'a nuna min ƴan ubanci, to jeki wajansa" kamar me jira tayi saurin matsawa wajan Abeed tana faɗin "Twin" Abeed saurin miƙewa zaune yay, fuskarsa a ɗaure kamar zaice ya shiga uku, Cikin damuwa yace "Za'a iya sauyamin ɗaki, wari na keji zan iya amai wlh fa" daga Dr Adyan har Zain kallon Abeed sukai, cike da mmki domin sam ba suji wani wari ba, Dr Adyan yace "Eh bbu mmki iya kai kaɗai kkeji domin wata kusar tafi wata, daman ai...." Cike da tsawa Abeed yace "Shut up Adyan, zan iya barin hospital ɗin nan wlh, What noise" sanin halin Abeed yasa Zain yace "Dr Adyan go with her, idan zan tafi zan maka mgn" Dr Adyan yace "Come Sara" shiru ita tayi tana maƙale kafaɗa, hannunsa ya miƙa zai riƙe hannunta ganin hakan yasa Abeed daka nata uwar tsawa yace "get lost..." da gudu tayi waje tana fashewa da kuka one time tsoransa ya shige ta, Murmushi kawai Dr Adyan yay yabi bayanta, Abeed ji yay duk shirar da Zain ke masa ya isheta abin duniya duk ya ishesa ba tare da sanin dalili ba, tun yana pretending na bacci har na gaske ya ɗauke sa. Miƙewa Zain yay tare da gyara wa Abeed kwanciyar sa, gaba ɗaya ya rame yanayinsa ya sauya alamar da akwai abinda yake damunsa, he looks so lean, ajjiyar zuciya ya sauke tare da ɗaukan Wayarsa ya fita zuwa office ɗin Dr Adyan. A zaune ya samesa yana duba mara lafiya, jira yyi har ya gama kafin yace "Dr Adyan Are You sure Abeed yana lafiya ina tsorata da yanayinsa" Dr Adyan yace "Sure.... he's fine kawai wuƙar ce ta shigesa amma zuwa gobe ma zai iya tafiya, tunda bai son zaman asibiti" Zain ya jinjina kai yace "Owk.." sai a lokacin ganinsa ya sauka akan Sara wacce bacci ya ɗauke ta akan kujera, sosai yake kallon ta, yana yabawa da kyanta, numfashi ya sauke yace "Bari na tafi da ita can zuwa gida" Dr Adyan ya tashi Sara tana tashi ta saka musu kuka tare da kiran sunan "Twin" Zain yace "Sorry Saraa, yanzu zan kaiki wajansa zaki?" Gently ta ɗaga kanta yace "Good gal" hannunta ya kama zuwa harabar asibitin, Sara is a cleaver girl, gaba ɗaya 17yrs take, tana da girman jiki ne kawai da tsarin halitta mai kyau, ga shagwaɓa da take da ita, komai nata a nutse, Amma yanzu duk ta zama wata iriya, shagwaɓar ta ƙaro ga tsoro, wani lokacin lafiya da taurin kai. Mota ya shiga ita kuma ta ɗura kanta jikin glass ɗin motar a haka bacci ya ɗauke ta...

ZAIN_ABEEDWhere stories live. Discover now