KIZAN TO MACE MAI DARAJA
Kayan hadi1,Aya
2,Alkama
3,Maiwa(gero daban mewa daban)
4,Gero
Zakisa kayan hadin naki gaba daya suzama yawansu daya kalmar Rabin loka ,sai ki sama roba mai kyau kijikasu kalmar 1hr sai a markada yayi laushi saikisama abin tace kamu kitace sai kirufeshi zuwa safiya zakiga ya kwanta kamar kamu,saiki iba kamar 3spn saiki zuba madara peak da Zuma kijuya sosai kisha.
Amma hadin haka ake shanshi batare da ansame rowan zafiba ko na sanyi ,
Ana ma amarya wannan hadin musamman Ana saran 1 to 2mnt bikin yana gyara jiki sosai kuma zata sama sanyayar ni'ima wace zata dade ajikinta gashikuma zai sa fatarta tagoge, zata ciko sosai sbd yanasa kiba sosai ,hakama gawacce tahaihu yana kara ruwan nono kuma yana karama me jego lfy .
YOU ARE READING
DAULAR MATA
General FictionIna mata masu fama da matsatsalun gidan aure,ina wa inda mazajensu ke hantararsu sbd rashin ni'ima dakuma rashin iya girki to yar uwa share hawayenki nesa taxo kusa domin samun girke-girken xamani da na gida harma da kayan kamshi najiki da na daki...