Ahaiye ina mata masu warin jiki ,ina masu warin hammata da na gaba ina wace inmijinki yakusance ki yakejin wari,ina Wanda ake toshe hanci idan taje waje har aringa kinzama kusa da ita,matsokinji yar uwa kukanki yakare kihada wannan Kigani.
1.Raihan
2.turaren kafin kafin
3.turaren amarya
5.dogon yaroKisama tukunyarki ta musamman ki wareta sbd wannan hadin sai ki hadasu waje daya ki zuba ruwa aciki sai ki sa akan huta sai kirage hutar dan anaso yadafu ahankali ne sai yadafu sosai saiki sauke tukunyar ki kasa ki tsugunna akai kirufe da bargo kamar yadda ake surace
hayakin yashigeki sosai harsai yahuce .Ammafah yar uwa sai kindaure sbd akwai zafi ,amma nasan Duk zafin baikai zafin da kike jiba lokacin da mutane ke gudunki sbd warin dakikeyi,yar uwa kijure karki gaza sbd samun farin cikin ki da na megidanki, dan hadin nan inkinayi tsakaninki da megida sai sambarka.
Yar uwa zaki iyayin hadin nan sbd samun kamshi ajikinki basai wai kina warin jikiba.
Jinjina gareku masoyana ina matukar godiya da kaunar da kuke nunamin.inaganin sakon nunku da fatan alkhairin ku gareni.nagode🙏🙏🙏🙏
Karku manta da vote comment,share and follow.
YOU ARE READING
DAULAR MATA
General FictionIna mata masu fama da matsatsalun gidan aure,ina wa inda mazajensu ke hantararsu sbd rashin ni'ima dakuma rashin iya girki to yar uwa share hawayenki nesa taxo kusa domin samun girke-girken xamani da na gida harma da kayan kamshi najiki da na daki...