*1*

77 16 12
                                    

KIZAN TO MACE MAI DARAJA
Kayan hadi

1,Aya
2,Alkama
3,Maiwa(gero daban mewa daban)
4,Gero
Zakisa kayan hadin naki gaba daya suzama yawansu daya kalmar Rabin loka ,sai ki sama roba mai kyau kijikasu kalmar 1hr sai a markada yayi laushi saikisama abin tace kamu kitace sai kirufeshi zuwa safiya zakiga ya kwanta kamar kamu,saiki iba kamar 3spn saiki zuba madara peak da Zuma kijuya sosai kisha.
Amma hadin haka ake shanshi batare da ansame rowan zafiba ko na sanyi ,
Ana ma amarya wannan hadin musamman Ana saran 1 to 2mnt bikin yana gyara jiki sosai kuma zata sama sanyayar ni'ima wace zata dade ajikinta gashikuma zai sa fatarta tagoge, zata ciko sosai sbd yanasa kiba sosai ,hakama gawacce tahaihu yana kara ruwan nono kuma yana karama me jego lfy .

DAULAR MATA Where stories live. Discover now