HADIN AYA DON NI'IMA
Wannan hadin yana taimakawa mata marasa ni'ima domin an gwada anga amfaninshi kema kigwada zakiga canji
1.aya
2.cukwui(guda 10)
3.ridi
4.nonon kurciya
5.mazarkwaila
6.bagaruwa taci
7.gyadar mata
8.asuwakin mata
9.dabino bushasheKisama ayarki ki gyara kiwanke kishanya tabushe saiki daka,saiki kawo bagaruwa taci,cukwui,gyadar mata ahada waje daya akai inji anike su suyi laushi,sai ki gyara ridinki kiwanke yafuta sosai bayan yabushe sai ki hada da ,dabino,mazarkwaila, asuwakin mata,nono kuciya saiki hade kidake saiki hada da sauran kayan hadin ki saiki shanya garin yabushe sosai sbd karya baci sai kiringa sha da madara.
Yana saukar da ni'ima sosai kuma yana kara karfin sha'awa.Ina fatan zansama hadin kanku domin mugudu tare mutsira tare
Karkuma manta da vote,comment and share.
YOU ARE READING
DAULAR MATA
General FictionIna mata masu fama da matsatsalun gidan aure,ina wa inda mazajensu ke hantararsu sbd rashin ni'ima dakuma rashin iya girki to yar uwa share hawayenki nesa taxo kusa domin samun girke-girken xamani da na gida harma da kayan kamshi najiki da na daki...