Darajar ki yar uwa donmin ni'ima itace darajarki ,itace takamarki agidan auren ki,kigwada wannan zakisha mamaki yadda ni'ima zata wadace ki
1.Aya
2.kwakwa
3.dabino
4.madara
5.dankalin hausa
6.gyadarmata
7.alewar mataKisama aya kisurfa ki wanke yafuta kicire kwallon dadino ki gyrashi kihadashi da ayar sai itama kwakwa kifasa kigyarata kihada da ayan da kuma dan kalin hausa kiyankashi kana kana sai ki gyara gyadar mata Duka kihadesu waje 1 sai kisa kayan kamshinki kixuba sai kibada a nika miki yayi laushi ,sai ki Taceshi amma karkisa aciki bayan kingama sai ki kawo ruwan kwakwan nan da kika fasa saiki zuba aciki ki kawo alewar mata kisa sai ki kizuba madara kijuya sai ki huni kina sha.
Yana kara ni'ima sosai da sosai kuma hadin anaso inda hali kiringa yawan yinshi har sai ni'ima tawadace ki yadda kike so.
Ammafah yar uwa indai ni'ima ce to inkikai hadin nan sai dai kuma godiya ga Allah.Ina gadiya sahibatee
Nagode sosai da sosai
Bazan manta kaunar da kika nuna minba.
Seemahwrites
YOU ARE READING
DAULAR MATA
General FictionIna mata masu fama da matsatsalun gidan aure,ina wa inda mazajensu ke hantararsu sbd rashin ni'ima dakuma rashin iya girki to yar uwa share hawayenki nesa taxo kusa domin samun girke-girken xamani da na gida harma da kayan kamshi najiki da na daki...