HADIN NI'IMA DA DABINO
*uwar gida dolenki ki dage ke ma ki zama mace mai ni'ima a wajen mijin ki ,idan bahakaba kuwa maigida ma gudunki zaiyi yaringa hantarar ki yana kyararki,yar uwa taya zaki zamto mace mai daraja da kuma ni'ima kijaraba wannan Kigali.
1,aya (gwangwani 2)
2,kwakwa (1)
3,waken suya(Rabin gwangwani)
4,dabino(gwangwani 2)
5madara 2
6,ZumaKisama aya kigyara ta saki jikata sai ki bare kwakwarki da dabino kicire gallon sai ki hadusu waje 1ki bada anikamiki sudukan su nika mai kyau sai kisama abin tata kitace sai ki iba kaman 1 cup kisa atukunya yayi dumi saiki sauke kizuba madara da Zuma kishanye anaso asha hadin dadumin shi kuma da safe zakiyi kafin yamma yakwanta sbd anfiso asha hadin dayammane kumaa kitabbatar kinci abinci kin koshi kafin kisha dan zaifi miki aiki.
Allah yasa mudace,inafatan masoyana zasu gwadamin kauna kamar yadda suka nunamin a book dina me suna( Gyarakanki.)
YOU ARE READING
DAULAR MATA
General FictionIna mata masu fama da matsatsalun gidan aure,ina wa inda mazajensu ke hantararsu sbd rashin ni'ima dakuma rashin iya girki to yar uwa share hawayenki nesa taxo kusa domin samun girke-girken xamani da na gida harma da kayan kamshi najiki da na daki...