KARIN RUWAN NI'IMA
*kasancewarki mace dole ita mace sai da ni'ima domin ni'ima ce matsayi da darajar diya mace a wajen maigidanki domin shi maigida dan son jindadi ne.
Zakine ma
1.kankana
2.abarba
3.ayaba
4.gwanda
5.lemu
6.Sugar
7.madara
Duka Ana bukatar kayan hadin nan kimatse ruwansu kitace kisuba madara aciki da sugar inkina so zaki iyasa Zuma hadin zai saukarmiki da nima sosai .Ina jiran comment dinku dan samun garfin gwiwa Don cigaba da rubuta book din kusan comment dinku da vote kamar mota ce da mai kusanko inba mai mota bazata Toshiba.
Jinjina gareki yar uwa ina gdy da kaunar da aka nunamin .
Seemahwrites
YOU ARE READING
DAULAR MATA
General FictionIna mata masu fama da matsatsalun gidan aure,ina wa inda mazajensu ke hantararsu sbd rashin ni'ima dakuma rashin iya girki to yar uwa share hawayenki nesa taxo kusa domin samun girke-girken xamani da na gida harma da kayan kamshi najiki da na daki...