RAYUWAR SHATU
By
ASIYA YUNUSA AHMADWannan shi ne littafina na farko wurin da na yi kuskure ayi mini afuwa domin gyara ko sharhi, ku tuntubeni a kan lambar wayata.
08127151453MY FIRST HAUSA NOVEL
PAGE 1 of 2
Cikin Garin Katsina, ƙauyen ji ƙamshi, yana yi ne na zafi, ana ƙwala rana mai zafin gaske.
ƙaton tsakar gida ne, mai girma sosai mutanen gidan na ɗaki sun adana kawuna su, saboda tsananin zafin ranar da ake yi.Durƙushe take a gaban murhu, a tsakiyar wannan ranar, tana ta fama ta hura itace. Kasancewar ɗanye ne itacen, ya sanya sai fama take amma wutar taƙi tashi, sai uban hayaƙi da ya turnuƙe gidan. Sai tari take yi, ga idonta yayi jawur tana ta fifita wutar, ga uban gumi da ga haɗa.
"Shatu shatu shatu, wai haryanzu baki gama abincin ba? Kin san fa Abu fa yunwa ta ke ji" Cewar wata matshiyar mata da aƙalla zata kai shekaru arba'in, rike da ƙugunta a tsaye a ƙofar ɗaki.
"Wallahi inna wutar ce ta ƙi ci, itacen ɗanye ne"
Wata yarinyar ce ta fito, wadda ba ta wuce samar wadda take huta wutar ba, ta fito cikin zafin rai ta ce "Dallah ki yi ki gama wa mutane abinci, dubi yadda rana ta take baki gama ba, kamar wadda take dafa dutse, kin san zani bikin lantana, amma kamen a tafi a bar Ni kin ƙi gamawa"
Cikin sanyin murya Shatu ta ce "Dan Allah, kiyi hakuri wallahi ba laifina bane"
Abu ta ce, "Rufe mini baki banza, tsintacciyar mage kawai "Abin da ya daure wa shatu kai, me
abu take nufi da tsintacciyar mage""Dallah daina kallona". shatu ta sun ku yar da kan ta kasa tana tunin.
Ta goge kwallar da ta zubo mata taci gaba da iza wuta.
Abu tai tsaki ta tafi tana mita ta shiga ɗaki innah da take a zaune ta kalli Abu ta ce yi hakuri "yar lelena wallahi tun da ta sa ranki ya ɓaci baza taci abincin ba yi hakuri kin ji abuta"ita dai shatu tanajin abun da .
Suke fada da ta gama abinci takai wa. "innah . inna gashi nagama tanemi waje tazauna inna ta kalle ta. dama sifa to kuma uban me kike yi anan dalla fita kiban waje wallahi bazaki ci abincin nan ba"tashi jiki A sanyaye tafita tana kuka tanufi dakinta ta kwanta akan 'yar
Ya loliwar tabarmar kaba . wacce
da ita da babu duk daya a kwance. take ta na tunani har bacci yayi gaba da ita .bata' wani dadai ba tana Baccin sabo da tsananin yunwar da takeji tashi tai alwala sannan ta yi sallah ta zaune a inda tai sallah.
Tana Addu'a
"Baffa ne ya dawo daga kasuwa aikuwa"shatu jin shigowar.
Baffane yasa ta fita tsakar gida .
Cike da ladabi ta kara sa inda yake .
Tanayi masa sannu da zuwa ya kalleta yace yauwa shatu ta 'yar albarka"Abu tashigo tana wake wake .sai ya kalleta yace daga ina kike Abu ta tsaya. Dan batai zaton. Baffan yadawo ba tace daga Gidan su lantana "yace shine zaki shi gowa mutane gida ko sallama Babu. inna tafito "tace au malam ashe kadawo yace eh na dawo wanna yarin yar batajin magana. kullum ,magana daya a kanta haka yar' uwarta taga tanayi "inna tafara masifa " ai dama nasan. Baka sonta, haka kake yi mata kullum. wannan mefarar fuskar bata lefi. se Abu sabo da ita ka tsane ta Baffa "yace sabo da namata faɗa shine natsaneta "eh mana katsaneta kullum ita acikin laifi take to indai wannan, ce tsana to ai kwa;na tsaneta sabo da ita baza ai mata fada ba kenan inna "tace zo
Yar' albarka ince dai, kungama. shirin bikin eh amma da saura nan ta kama hannun ta suka shiga daki.
suka bar Baffa da shatu .
"yacewa. shatu shatu ta kinci abinci tace eh Baffa naci
to ungo wannan tsara bar kice ta
ka suwa tasa ,hannu biyu takar ba tana godiya Baffa" kije ki shirya kitafi makaranta .
Ta amsa masa da to cikin,ladabi.
Ma taccen hijabi wanda ya mutu harya gaji duk ya,yage
ta dauko tasa tare da allonta.