Sai kuma yayi dariyar mugunta, ya dauki tsawon lokaci yanayi kafin ya dakata yana kare mata kallo, shafa mata fuska yakeyi irin mugayen nan da sauri ta kawar da fuskarta gefe guda tana kara jin tsanar Haidar yana ratsa dukkanin lungu da sako na jikinta. Dariyar ya sake kyalkyalewa da sannan yace "You want what you can't have young lady, and you know it right?" Kallonshi take cikin ido ba tare da shakkarsa ba ta maimaita "I said I want a divorce, I can't do this anymore, I am tired...!" Ta fada cikin tsawa Wucewa fridge yayi ya dauko kwalbar fresh milk sannan ya dawo ya zauna kan kujera gami da dora kafa daya kan daya, tultula madarar cikin wani glass cup dan madaidaici yayi, sannan ya shiga kur6a yana kallonta daga sama har kasa. "Do what exactly?" Yace yana shan madararsa cike da kasaita "This marriage! I hate it all and I hate you can't you see? I now know u don't love me tun farko in-fact you never did! I don't know why but I feel like you're just in love with my body and I promise to never give it to you no matter what! Enough is enough Aliyu Haidar aren't you satisfied with all the girl you have ruined their lives? Aliyu Haidar you have sisters! You will have children or even your mother! Kar ka manta duk abinda kayi wa yar wani ko mahaifiyar wani to tabbas sai an ma taka ka rubuta ka aje! You have destroyed my life what more do you want?" Hawaye ne suka shiga sauko mata zuciyarta har tafasa takeyi tuna daren farko abinda yayi mata, it was her worst day of her life. "If you're tired of this marriage why haven't you give me what I want? You will have been free by now and do whatever the hell you want" Kanta taji ya sara mata, tayi alkawarin ko mai zai faru bazata amince masa ba Nuna shi tayi da yatsa tana dariyar da tafi kuka ciwo kamar wacce ta samu ta6in hankali "You know what Haidar? I don't care anymore, your hatred, your beatings, your shoutings! I don't care anymore, do your worse and remember something Aliyu Haidar, kwana tara ta 6arawo ce kwana daya tak itace ta mai kaya...!" Ya kyalkyale da dariya, sannan ya daure fuska murtuk "Please Leave my sight I have things to do" "And if I don't?" Ta fada tana kallonsa cike da tsana "Its been long you seen the monster in me Samha, I think banyi kuskure ba if i say you miss it!" "I just want you to know something Aliyu Haidar! I promise you will regret all the wrongdoings you inflicted on me, mark my words!" "Do your worse Khadija Ahmad" "Then watch me do it" Daga haka tayi wucewarta ciki ta barshi nan yana juya cup din dake hannunsa yana wani murmushin mugunta. ^*^*^*^*^* Da sauri ta zabura ganin Samha ta shigo parlonta, kare ma wurin kallo Samha keyi. "Wow part dinki nada kyau Saudat" "W...wha...what are you doing here Samha?" Ta fada tana kalle kalle Yar dariya tayi "Kar ki damu baya nan, I came to discuss a very important issue with you Saudat" Ajiyar zuciyar Saudat tayi sannan tace "Bismillah ki zauna" Zama tayi Samha ta soma magana "Saudat bazan zuba ido haka nan mutumin nan yana daukar alhakinmu banyi wani abu a kai ba" "Samha me zaki iya yi a kai?" "Saudat, daurewa zamuyi mu shiga dakinsa muyi bincike let's see if we can get any evidence against him, then we'll know our next move" "This is risky Samha, we know he's a terrible man he could harm us if he finds out abinda mukayi" "That's true, but I cant believe we are going to let him go with all he's done" "Even if we let him go or not still Allah will serve him his own dose, but we'll get all the evidence and get rid of him so we can move on with our lives" "Thanks for your help Saudat" ****** Tashi sukayi da sauri suka nufi dakinsa, bincike suka shiga yi ba kakkautawa, laptop dinsa suka gani nan suka bude sai dai da password a jiki. "Innalillahi yanzu meye abinyi?" Saudat tace "Kinsan me na ta6a amfani da ita a school ya bani nayi assignment da ita" "Toh kin rike password din?" "Wallahi na manta" "Don Allah ki tuna Samha, we don't have much time now" Nan Samha ta shiga tunawa tafi tsawon minti daya kafin finally ta tuna "Na tuna! Haidar556014" "Kai lallai akwai wahalar rikewa kinma yi kokarin tunawa" Nan da nan suka saka password din, pictures suka fara shiga basu ga wani abu ba har sun kusa kai kasa sukaga wani file na daban suka bude, pictures din yan mata suka gani, wasu parts din jikinsu ne an sassara su, wasu da rai amma ba kaya jikinsu sai dai an masu jina jina, kamar cikin wani kango suke kulle, wasu hotunan basu ganuwa, take Samha ta mike ta toshe hannunta da bakinta hawaye na kwarara a kumatunta. "Aliyu Haidar is a monster! Abin nashi har ya kai haka? Lallai mutum kai dai ka ganshi kawai" "Koni ban ta6a sanin yana wannan harkar ba, yanzu ya zamuyi? Bazamu iya daukar laptop dinba" "Tsaya kigani" bincike ta shiga yi cikin drawer taga wayoyi sunfi dubu, tata ta hango da sauri ta dauko ta kunna, Usb cable suka jona da laptop din tayi transferring hotunan a wayarta. Basu tsaya nan ba sai da suka bincike laptop dinnan kaf suka dauki na dauka suka maida suka rufe masa abinsa suka maida. "Samha na manta ban fada maki ba, na taba inserting cctv camera can dakin da nan wani lokacin baya amma wallahi na manta da shi ma" "Haba! Let's go and check" Fita sukayi suka duba yana nan, cirowa sukayi Samha na murmushi "This evidence is enough to show Haidar his place" "Yanzu abu daya ya rage mana we have to find a way to get out of this dungeon!" "Shine babbar matsalar ta ina zamu iya?" "Zo mu zagaya mugani" "Samha....!" Ina Samha har tayi baya da gudu, zagaye bayan gidan sukayi amma basu yarda sun fito ta gaba ba, ladder suka gani aje a gidan, Samha tayi murmushi "Am going to jump Saudat!" "No! In kikaji ciwo fa?" "I don't care, sai na cimma burina tukunna" "Samha is risky..." "Are you coming with me or you prefer to stay here and rot forever?" "No am coming with you!" "It's time to fulfill the promise that I have made to myself, and am going to do it right" Ladder din suka mikar tsaye, Samha ta fara haurawa Saudat na biye da ita a hankali. "Where the hell do you think you're going.....!?" Muryar Haidar suka ji, gabansu ya fadi amma suka dake! Sauri suka shiga yi inda suka samu suka dura! Suna durawa suka mike suka fara gudu, da sauri Haidar ya haura ladder din ya bi bayansu.... "Don't let me catch you Samha and Saudat wallahi you'll regret the day you were both born!" Guards ya kwala ma kira kamar wani mahaukaci "What did I hire you for? You are very stupid how could you let them escape!" "Sorry sir" "No! Follow them now I want them dead or alive, if you dare fail me you'll all regret the day y'll are born, move now am coming after you with my car" "Yes sir" Sun kai goma haka suka bi bayansu Samha ko wane rike da bindiga....
YOU ARE READING
FAWZAN KO ADEEL.
General FictionA story about a girl that thought she lost the Love of her life forever and ever, little did she know what faith has installed for her, let's go!