[22/12/2016, 11:20pm] *NEERATLURV*😍
♦ *JININ JIKINA*♦
'''A fiction and Love tale story '''
*NA*
*NEERATLURV*😍
_Dukan yabo ya tabbata ga Allah (S.W.T) dayabani ikon fara rubuta wannan Novel'dina mai tattaken *jinin jikina* kuma ina rokonsa da yabani ikon idar wa_ (Ameen).
_wannan Littafin na saudaukar gareki cwt Mommah Aunty sis_💞
*Bismilahir Rahmanir Rahim*
_Dedicated to Aunty sis_💞
*01*
**********kiiiiiiiit kake ji ta taka burki amma ina sai da ta buge yarinyar tiiiim tafadi kasa jini na zuba ta ko ina a fuskanta gata kwance luuu a kasa kamar mutaciya,ankace kobo mutane sun hallato da sauri ta bude motan ta fito da gudu tana ganin yanayin yarinyar a kwance tace wa mutanen"pls help me put her into d car" hk suka cin cin cimeta suka sata motan da karfi ta tada motan at 360 ta wuce National hospital dake garin Abuja.
" Nurse! Nurse!! Ta kwalla musu kira"
"Ganin yanayin su yasa nurses zuwa da gadon tura marasa lpy,suka turata sai cikin hsptl"
"Direct wani daki aka shiga da ita, taso shiga amma doctor ya hana Ba yadda ta iya hk ta hakura taxauna a waje ita dai addu'ar ta bai wuci Allah sa yarinyar is alive"
"Tana zaune a wajen kusan 30mins kenan da shigan Dr dakin, bude kofan da akayi neh ya dawo da ita sense'dinta ta tashe tace"
"Doctor hope ol x wel? ina fatan she ix not dead? duk tajero mai tmbayn a lokaci daya"
"Sai da ya gama goge jikinsa da cire hand gluf na hannunsa yace follow me to my office"
" tana biye da shi suka karasa cikin office din yace have a seat tukun ta zauna yayi gyran voice sanan yafara dace wa"
"Hjy ki kontar da hnklin ki d gal x fine kawai tadan ji raiunin neh a forehead sai kuma jikin ta dayaxama dole ya mata ciwo sabide fadi Wanda tayi yaja numfashi yace she has olredy regain conscious yanxu allura na mata zata iya kai wa nan da next 12hr tana bacci,gawanan takarda ya mika mata yace is ol her medication Ku saya and pls patients din taringa cin abinci sosai"
"Gdy sosai tayimar sanan ta wuce pharmacy tasai maganin ta dawo dakin da yarinyar take kwance"
"Ta iso bakin bed din a hnkl ta sami waje ta zauna ta kura yarinyar ido tana kallonta she is cute ta furta a hankli ta kai hannun ta tashafi fuskanta"
"Wayanta neh yayi kara takai duba kan screen taga "son" a rubuce ta dauka tare dacewa"
"Hello son"
"From d other hand yace yes Mom ina yini"
"Lpy ta amsa sa" how are I doing there?
"Alhamdulillah " insha allah cikin week dinan i will b home,am eager to b home wlh I miss u mum"
" Miss u too son"
"Nan suka Dan taba hira ta ke sanar dashi abinda ya faru ya jajinta tare dayimata sai da safe"
"Sai yanxu ta tuna da gida ta kira wayan Dad ta gayamasa abinda yafaru yace gasunan zuwa yanxu "
"Tanan zaune suka iso humaira da fareeda ce suka shigo sai Dad dake biye dasu nan fah suka jajinta abinda ya faru"
"Fareeda tace hey little sis ki ga yarinyar so cute ga gashi and kinsan meh da gani bata wuce 14-15yrs Ba kai ni dai na samin little sister duk suka kwashe da dariya"
YOU ARE READING
JININ JIKINA
FanfictionYarinyace marainiya wacce iyayenta suka rasu sakamakon had'arin jirginda sukayi wato itace MUSKAN! Faris dai ya kasance matukin jirgi acan airport suka had'u da mahaifin MUSKAN, sakamakon taimakon da FARIS yawa abban MUSKAN yasa sa son yaron dakuma...