JININ JIKINA

935 26 0
                                    

11/2/2017 6:55pm *Muneerat*✍

    ♦ *JININ JIKINA*♦

_Based on fiction and love tale story_

NA *NEERATLURV*😍

_Dedicated to Aunty Sis_💞

       ®O.H.W.

            *71-75*

     ***         ***     ***

Tafiya mai nesa sukayi  almost na 4-5hr kan suka isa garin _*London*_  duk a gaje suke liss Dan zaman jirgi,  daga wajen aikinsu FARIS driver yazo daukar su zuwa gida.”

  “ Tsakanin airport da gidan Ba wani nesa sosai bane a kalla zaikai kilometers 100, a haravar gidan driver yayi parking, gidane up stairs ginin turawa gidan Dan madaidaici Wanda yake dauke da part uku, part biyu a sama dayan a kasa, gidan yayi Ba karya danko a turai masu kudinsu ke mallakar gidaje kamar haka, akoi garden da swimming pool wajen hutawa duka akoi."

  “ gaba driver ya wuce da kayansu, MUSKAN sai kallon gidan take Dan yatafi da imaninta wajen kyau da tsaruwa ita kam wannan gidan yafi gidansu na 9ja tsaruwa, FARIS ne yadawo da ita duniyar tunani da ya rungumeta ta baya kansa bisa kafad'arta cikin husky voice dinsa yace baby boo gidan ya miki?.”

  “ murmushi tayi ta juyo dashi tace sosaima gidan yamin.”

  “ karan hancinta yaja yace gud gurl, muje ciki toh yaja hannunta a bakin falon ya danna wasu securities code sai kofan ya bude sai FARIS yace _*welcome to your home Baby Boo*_ Yana Mata murmushi, itama mayar masa tayi daga nan suka wuce ciki har sama driver ya wuce da kayansu nan suma suka haura, part dinta ya kaita bayan ya nunamata Nata dakin yace ta watsa ruwa shima zaije yayi wankan.”

“ Fita yayi tabi vayansa da kallo tana murmushi, tace My handsome tana rage kayan jiknta, toilet ta wuce ta shige jacuzzi tana sakewa kanta shawa cikin wannan yanayin ne maganar FARIS na sai sunzo London zata San shi cikekken namijine ya fad'o mata take zuciyarta ta buga tace nashiga uku nan tsoro ya rufeta a daddafe ta gama wanka ta fito ta shirya cikin English wears jeans da top, tana cikin feshe jikinta da perfumes ya shigo cikin 3quater jeans da armani top yayi kyau tunda taji kamshin turarensa taji takasa samun nutsuwa duk tasoma jin tsoro.”

  “ chak ya dagata Yana jujjuyawa da ita kan ya direta yace My baby is looking beauty, taho muje kici abinci already nasa ankawomana, Ba musu ta bisa hannunta sarke cikin nasa har sukaje falon sa dinning table ya je da ita bayan yaja kujera ya zauna ya daurata kan cinyansa, jikinta duk rawa yake saida ya yacemata Baby ki nutsu Ba abinda zanmiki kinji just have your food, da taji maganarsa yasa ta d'an Sakin jiki dashi har suka kammala cin abincin.”

“ A falo suka yada zango bayan sun karasa cin abinci suna zauna almost 10:00 na safe a nan London, inda nijeriya kuma yake 7:00, kallo take na wata Indian film _Rajkumar_ shikuma FARIS yana dannedane cikin laptop dinsa sai misalin 12 suka Kira su Dad suka gaggaisa, wayan yabata suka sha hira da Mum dasu fareeda kusan 1hr tukun sukayi sallama, ta mikamasa wayansa, yace aikin kenan dama nasan idansu fareeda ne zakukai  fiye da 1hr, baki ta murgud’a masa, yace  zamu hadu ne ai dake yaci gaba da aikinsa, murmushi tayi a ranta tace bawani nan zamu hadu a Ina.”

  "Ranar yini sukayi a gida Ba inda sukaje, misalin karfe 10:00pm na dare bayan MUSKAN ta shirya cikin night gown dinta ta haye gado, shima cikin pajamas dinsa ya shigo d'akin gadon ya haye ya jawota zuwa jikinsa, wasanni yasoma da ita yana aikamata sakonnin sa ta ko Ina na jikinta, duk jikinta rawa yake har tasoma matsar kwalla, FARIS duk ya fita hayyacinsa  duk ya rabata da kayan jikinta yana Neman rabata da pant dinta ta fashe da kuka tana rike hannunsa tace pls karkayi Dan Allah, saketa yayi bayan ya koma gefe ya kwanta yana maida numfashi, itakuma ta dau riganta tasa da pant dinta takoma can karshen gado zuciyarta fal tsoro, bayan yakoma daidai ya ringino zuwa wajenta ya kwantar da kansa bayanta yazagaya Hanna'yensa a cikinta tana jinsa tayi shiru da haka bacci ya d'ebesu....

JININ JIKINA Where stories live. Discover now