26/2/2017 3:00pm *Muneerat*✍
_*JININ JIKINA*_
_*91-95*_
NA _*NEERATLURV*_😍
_Based on fiction and love tale story_
_Dedicated to Aunty Sis_💞
_*wannan shafin nakune ♥PERFECT WRITERS FORUM(P.W.F)you guys are amazing Ina alfahari daku musamman ke mummyna FATY AZLAND ILY all to the Moon round the back and to the core*_#onelove💞
***
ƁBayan wasu kwanaki FARIS yanzu sam hankalinsa bayakan baby boo kusan zance baya kiranta kullum itake kiransa, da takirasa saiya shirgamata karya kan aiki yamasa yawa yana gajiyane shiyasa baisamu ya kirata, abunka da mata da miji idan yafaɗamata haka saima tausayinsa datake ji ita a ganinta aikin ne yamasa yawa.""Hakafa rayuwarsu ke gudana yanxu a kalla faris yana neman shuɗe sati ɗaya a nijeriya."
"Zuwansa gidansu baifi a irgaba kullum suna tareda Faty duk tahanasa sakewa saikara rura wutar tsafinta take kotakota yanxu faris baya hankalinsa itake controlling dashi, ga ta matsa masa kan suyi aure, yabata hakuri kan jiran Dad yake da zarar yadawo za'yi komai, da waɗannan kalaman yasamu ya kwantar mata hankali."
"yauma kamar kullum suna tare suna hiransu cikida so da kauna, faris kenan da faty."
"Wayarsa dake aje gefensa ne yaɗau ruri yana neman agaji,sharewa yayi not minding yadauka ko yasan mai kira."
"Uhmmm honey kanajina faty ce ke faɗar haka."
"ina jinki swthrt Faris yaceda ita."
"Wannan kuɗin da kace zakaban ɗinnan 1million naira ko kamanta ne tana faɗa tana fari da ido."
"No ban manta ba let transfer it now to your account kinji koh?."
"Fari da ido tayi tace naji honey."
"In less than 3mins Faty taji alert a wayarta, dake da E banking yayi amfani."
"Full of suprise take kallonsa she could not believe it, idan ko hakane maganin boka share kukanka na aiki 1million naira tayi exclaiming, hugging ɗinsa tayi tabasa peck a cheek tace i loɓe you Faris, ina sonka, da sonka nunfashina ke fita kazamo wani gurbi na rayuwata i can't live without you pls karka bar rayuwata kakasance dani har abada tana magana tana shishigewa jikinsa kamar mage."
"fuskarta ya ɗago ya zubamata oily eyes ɗinsa yanamata wani shu'umin kallo haɗe da killer smile ɗinsa wanda ni Neerat nakasa fassara kallon mai wannan, faty yakira cikin muryansa mai sanyi."
"ɗagowa tayi tana kallonsa itama danata salon kallon tace na'am."
"Alkawari na miki xan kasance da ke no matter what kinji, kada kidami kankai wannan kyautar ba komai bane idande wake nayisa kai koma wa wani nayi, so yanxu kimanta da wannan muyi hiranmu kinji."
"Kai ta gyaɗamasa alamar taji maganarsa, hiransu sukacigaba dayi kamar ba gobe."
***
Mum ne da 'yan matanta suna ta faman aiki tarar Dad kasancewar yau zai dawo."
"Mum nikam ya faris ya komane humaira ce ke tambaya."
"Fareeda tace banajin ya koma sabida munyi waya da Muskan jiya tace vai dawo."
"Mum ce tayi saurin karɓan zancenda fareeda keyi tace kina nufin Faris yana nan amma baixuwa ko gaisuwa muyi anya lafiya kuwa? kuma yabar min daughter acan ita ɗaya kudaukomin waya nakirasa yanxu."
YOU ARE READING
JININ JIKINA
FanfictionYarinyace marainiya wacce iyayenta suka rasu sakamakon had'arin jirginda sukayi wato itace MUSKAN! Faris dai ya kasance matukin jirgi acan airport suka had'u da mahaifin MUSKAN, sakamakon taimakon da FARIS yawa abban MUSKAN yasa sa son yaron dakuma...