🏅🏅🏅🏅
🏅🏅🏅
🏅🏅
🏅*_SHURAKH_*
® _By_
_Sis Abeeda 😘_
*Da*
_Basira Sabo Nadabo 😘_
_Kuyi hakurin jinmu shuru da kuyi jiya muma bada son ranmu hakan ya faru ba amma yanzu komai yayi normal bisa yardan *Allah* muna godia da kuke bamu hadin kai yan uwa munga sakonku muna godia *In Shaaa Allah* zaizo muku a yadda kuke so. Mungode da kulawarku_
@ Page Seven (7)
_Allah_ ne ya tsaya min kuma wallahi bazan taba sonka ba duk da mu _DANGIN JUNA *(Asmy B Aliyu)*_ ne bana fatan auren ka inba ya kasance _ITACE KADDARATA *(Zee Yabour En Qurratul-Ayn)*_ sannan kaima kasan ni da kai bamu dace ba
Karya kike wallahi _NI DA KE *(Pherty)*_ mun dace kuma ai _JINI DAYA *(Anielurv)*_ ne tunda babanki da mai gari ubansu daya dole na zama mijinki
Kana nufin wai _YAYANA MIJINA *(Hajara Mami Natty Gurk)*_ to _In Shaaa Allah_ mafarkin ka bazai zama gaskiya ba aini tuni na cireku a jerin yan uwa na bani da kowa a duniya sai Ummata itace dangina itace yayata kuma itace kanwa ta dallah malan ka matsamin na wuce kuma karka kara shige min hanya in ina tafiya saboda ni ba irin yan isakan yan matanka bane kwarya tabi kawarya kaje ka auri yar wazirin ubanka nima na auri dan talaka dai2 ni _A DALILIN MENE *(my bestie Ummie Jafar )*_ zaka takura wa rayuwata
Wallahi Shurakh saina aure ki
Ni kuma zan nuna maka _KARFIN ADDU'A YAFI KARFIN MULKI *(my next novel coming to ur way soon In Shaaa Allah)*_
na raba ta gefensa zan wuce cikin azama ya cafko min hannu na gabana yayi mummunar faduwa yau itace rana ta farko da namiji ya taba jikina, Kawu ka sake min hannuKarya ne wallahi ni zafi fadawa magana ki wuce amma zamu jame watarana kuma kisa a ranki aurenki kamar nayi na gama zan nuna miki irin karfin mulkina babu abinda zai fasa shi wallahi _(Oh Allah kujimin fa kamar shine yayi kanshi wasu mutane suna bani mamaki komai baza sune in Allah ya yarda ba a'a su dole ma abu yayi ne ko suna mantawa da Allah ne oho ya kamata mu gane komai bisa yardan Allah yake tafiya Allah yasa mu gane Amin Ya Allah )_
Na fisge hannuna na wuce inda sabo na saba da halin Kawu kuma duk abinda yake min baya damuna saboda nasan babu maiyi sai _Allah_ kuma _Allah_ shine zai kareni daga duk kan sharrin masu sharri, ina tafiya cikin tunani ban san nazo bakin titi ba kawai ji nayi nayi karo da mutun
Ouch
Abinda ya fada kenan yana shafa gurin daya bige
SubhanAllah Don _Allah_ kayi hakuri wallahi ban ganka bane ina fatan bakaji ciwo ba Don _Allah_ kayi hakuri
Ke wacce irin dakikiya dabba jahilace ce da baza kiyi tafiya a hankali ba yar kauye kuna tafiya kamar jakuna
Eh ni dabba ce yadda kaima ka kasance dabba kai idonka yana tsakiyar kanka ne da kake tafiya kamar jaki baka ganin gaban ka da baza ka matsamin a hanya ba cikin masifa da jin zafin kalaman shi
Ke nice dabba, jaki
Eh kaine dabba kai dakikin inane jahili kawai wanda baisan darajan _DAN ADAM *(Rufaida Omar)*_ ba sai faman baka hakuri nakeyi ka tasani a gaba kana zagi ko ance maka ni baiwar gidanku ce eh
Ke sai kinyi dana sanin zagina da kikayi zanga ubanki a garin nan yar kauye kawai
Ina zaman jiranka do your worst bana tsoronka kuma karkayi tunanin na tsorota da kalaman bakinka
Na juya shima ya juya ya koma hanyar daya fito a tare muka kara juyowa muna aikawa juna sakon harara kowa da abinda yake sakawa a ranshi nayi tsaki na wuce
_( Hmmm to Shurakh da fada bamu sanki da fada bafa to kuma kun san mutun bai hakuri in aka kure shi sai a hankali kuma sai abin ya hade mata biyu da Kawu da kuma bakon mutumin damu kanmu bamu sanshi ba amma muje zuwa labari zai fada mana ko waye shi )_
_{AGW}_
YOU ARE READING
SHURAKH
AdventureShurakh labarin yarinya ce wanda yan uwan babanta suka b'atar da uban ta tun tans ciki, ta tashi cikin wahalar talauci babu mai taimakon su daga itah har mamanta daga karshe reshe ya juya da mujiya kudai ku biyomu don jin ya zata kaya, mun gode. Kar...