🏅🏅🏅🏅
🏅🏅🏅
🏅🏅
🏅*_SHURAKH_*
_Daga alk'alamin 📝 jienie ďaya_
® _By_
_Sis Abeedah Tauhtah 😘_*Da*
_Basira Sabo Nadabo 😘_
*_Anielurv Group Writes_* _{AGW}_
Dedicated to my self Basira Sabo Nadabo
Wattpad @ Basira_Nadabo
@ Page Twenty_Two (22)
An karrama yan kawo amarya sunci sun sha sunyi hanik'an duk wacce ka gani da namar kaza a hagu kuma gorar faro ne saboda hajiya Ayusha bata yarda an wulakanta suba kuma bata bada fuskar da Falie zata tozarta suba amma badan hajiya ta taka birki ba da wulakancin daya shirya yi musu kare ma bazai ciba saboda yace shi ba auren farin ciki yayi ba kuma ba auren so da kauna bane, Inna Hafsat na hango sai jidan kayan ciye ciye da shaye shaye takeyi tana zubawa a bacco bag (jakar baco ) da tayo guzirin sa tun daga kauye (in ruwan ba saban ba )
Ďakin Shurakh kam dai dai talaka Adams yayi kokari duk da bada son ranshi yayi mata ba hajiya Ayusha ce tasa yayi parlour da kitchen sai stored dana lek'a cike yake da kayan abinci kuma nasan ba aikin kowa bane sai hajiya Ayusha, cikin ďakin bacci kuwa wani ďan ma dai dai cin gado ne me ban sha'awa gashi babu fadi kuma baza'a kira shi karami ba daga ganin gadon kuma kun san ya amsa sunan shi daga gefe kuwa banďaki ne a manne mai ban sha'awa da kyan gani komai na ďakin purple da pink ne ďakin ya tsaru don musamman ta kira masu gyaran ďaki sune sukayi komai na ďakin ku kunce mata ne donma wasu matan baza suyi yadda sukayi ba komai yayi dai dai ya ishi bawa rayuwar duniya, yan kauye sai kuranta ďakin sukeyi don tunda suke basu taba ganin ďaki irin sa ko a waya ne balle ido da ido Inna Hafsat sai cika take tana batsewa don bata so ganin hakan ba wani zuciyan nace mata karki damu kin manta abinda mai gari yace miki bafa auren daďi bane saina wahala da irin wannan tunanin ta samu zuciyar ta ta sauko*KAUYE*
Kawu ne kwance ba lafiya hankalin mai gari in yayi dubu duk ya tashi gashi yan kuďaďen da Adams ya bashi duk sun kare gurin garbu mai tsiren yan binni gashi ko kuďin da za'a siya paracetamol babu gashi shi kawun ba wani sana'a balle a samu kuďi a gurin shi yaron nan nayi nayi yayi sana'a yaki gashi yanzu ko kwabo bana maganin sa balle a kaishi gidan maganin turawa a amso masa magani ciwon kai ko zai samu sauki ( hmm kuji fa wai mutumin da za'a ba mata ne bashi da sana'ar yi to yaci da itah me ko kasa ne zataci haba Allah dai ya kyauta kam ) halimatu ce zaune ta zabga uban tagumi itah a dole masoyin ta bashi da lafiya wani 'bangaren zuciyar ta murna ne fal ciki an fasa auren Kawu yanzu ai dole ya aure ta tunda tana sonsa (Halimatu yar autar Inna Farida ce ),
To wallahi bazai sa'bu ba wai bindiga a ruwa bayan munyi magana da Hafsat a abin gulmar malam tanko ( abin gulma shine handset ) tace min gidan daďi ka aurar da wance 'yar ni kace tawa 'yar tayi auran wahala Sunusi bazai yuwu bafa ehhe don haka ka sake lale don nima ina son tawa 'yar tayi auren daďi haka kawai, Inna Farida dace take magana cikin zafin rai
Yaya Farida ke kinfi kowa sanin irin tsanar da nake yiwa yarinyar nan Shurakh wallahi ban bada auren taba sai da shi Adamun ya tabbatar min da irin wulakancin da zai mata bafa auren daďi bane amma in mu muka azabtar da itah gaba ďaya kauyen nan ďauka zayyi muna son kashe yarinyar data zame mana kamar amana kinga gwara da muka kaita cen uwa duniya binni kuma har albishir ďin cutar kanjamau yamin cewar shine abinda yafi komai muni a binni bayan ta azabtu kuma ga cutar da tafi komai lalacewa kinga bukatar mu ta biya kina ganin yarinya kamar ita tayi kanta duk kauyen nan babu me kyanta duk ta hana 'Ya'yan mu rawar gaban hantsi kuma kawo kunnen ki kiji wani abun nima Basira nayi saurin kara kunne nah amma ina banji komai ba suka sheke da dariya kana suka tafa
Yo kai Sunusi kasan da hakan ka barni nan duk abin duniya ya isheni ai hikenan nan da mako guda sai a ďaura auren ďan gurinka da halimatu tunda suna son junan su yar tselan uwa halimatu harda kuka ahe taga za'a aura masoyinta ne aida nasan da hakan da tun ranar auren zansa a ďaura da halimatu, itah kuma maryama sai muga yadda zata kare.......
Niko nace Hmmm ta Allah ba taku bane ai
_{AGW}_
YOU ARE READING
SHURAKH
AbenteuerShurakh labarin yarinya ce wanda yan uwan babanta suka b'atar da uban ta tun tans ciki, ta tashi cikin wahalar talauci babu mai taimakon su daga itah har mamanta daga karshe reshe ya juya da mujiya kudai ku biyomu don jin ya zata kaya, mun gode. Kar...