🏅🏅🏅🏅
🏅🏅🏅
🏅🏅
🏅*_SHURAKH_*
_Daga alk'alamin 📝 jienie ďaya_
® _By_
_Sis Abeedah Tauhtah 😘_
*Da*
_Basira Sabo Nadabo 😘_
*_Anielurv Group Writes_* _{AGW}_
Ern
*_Zamani Writes Association_* _{ZWA}_
Wattpad @ Basira_Nadabo
Dedicated to all my fans and my readers especially, itz Raheenah, Habeebty Ummie, Momiky, Fa'eeexa 🌹, Z I, and numerous to mention, I love you guys and am really appreciate for your support and care May Almighty Allah Guide us and continued protect us from deavel. Amin Ya Allah
@ Page Thirty_Eight (38)
Second to the last page, In Shaaa Allah
A'ah bazai yuwu ba Abba kodai wani gidan kake nufi Don Allah karka cemin nan gidan saboda nasan bazai taba yuwu bane Abba, aah Abba ba kai bane Baba mai gadi yana waje
Zainaba nine Baba mai gadin gidan nan babu wani sai ni
Abba yanzu duk marin da Adams yake yiwa Baba mai gadi kaine yake yiwa
A'ah bani bane wani ne Zainab
"Mari kuma Aunty Shurakh bros yake marin Baba mai gadi har yanzu daman basu daina dukan babana ba?"
Eh ni'iema kullun sai ya mare shi kamar ibada
To wallahi Aunty Shurakh wannan shine Baba mai gadin da ake duka babu wani sai shi kuma wallahi ina bayanki sai inda karfinki ya kare
Cikin razana tace wannan shine Baba mai gadi to wallahi zaman mu ya kare a gidan nan bazan kara kwana a gidan nan ba
Don Allah ku taimake ni karta tafi wallahi na canza hali wallahi ina sonki na rantse da Allah na canja, ya rarrafa gaban Baba mai gadi ya durkusa Baba Don Allah ka bata hakuri wallahi ina sonta na tuba na daina
Wallahi ko kana mutuwa kana dawowa ne bazan zauna a wannan akurkin gidan ba gidan da aka gama raina ubana na zauna a ciki wallahi tallahi bazan kara zama a gidan nan ba, Abba ka tashi mutafi
A'ah Zainaba baza'ayi haka ba, bazan so dalili na aurenki ya mutu ba
_Sai ya tuna lokacin da mai gari AAliyu yake raye a ranar da zaibar duniya yace Manu kayi hakuri da rashin haihuwarka ni inaji a jikina alherinka zai same ka a duk inda kake kayi hakuri da yadda rayuwa tazo maka, lallai alasaini yayi gaskiya gashi kuwa Zainaba tazo har inda nake sai dai na kara godewa Allah_ maganar tane ya dawo dashi daga dogon tunanin shi
Abba aure na ya gama mutuwa Don bazan zauna da mutumin daya gama dukan ubana, duk abinda ake maka akan idona ne bazan iyaba Abba ka taso kawai mu tafi
Wallahi kimin dai dai karki sake ki kara zama a gidan da babu imani balle girma a cikinta
Ke ni'iema ki rufe mana baki ba dake akeyi ba
Dallah malama ban kasa dake ba ai duk gayyan siyar kenan wallahi nasan ummun sai tayi dana sanin fitowar ka a tsatson ta, haba bros yanzu da wani ido zaka kalle Baba mai gadi a matsayin sirikin ka
YOU ARE READING
SHURAKH
AdventureShurakh labarin yarinya ce wanda yan uwan babanta suka b'atar da uban ta tun tans ciki, ta tashi cikin wahalar talauci babu mai taimakon su daga itah har mamanta daga karshe reshe ya juya da mujiya kudai ku biyomu don jin ya zata kaya, mun gode. Kar...