Assallamu alaikum, Nagode da hak'urin da kuka yi dani bayan kun jini shiru wanda ya kasance a sanadiyar rashin lafiya danayi fama dashi, dama kunsan jiki da jini dole ana haka.
Yanzu dai naji sauki sosai Alhamdulillahi kuma Nagode da duka addu'an da kuka bini dashi. Daga masu kirana har masu min magana tanan da kuma WhatsApp... Allah ya bar so da kauna kuma ya nuna cewa kuna alfahari dani kamar yadda kune abin tinkaho na.
Saidai kuma kash... Episode ɗaya zan tura yanzu sauran kuma sai bayan sallah idan Allah mai girma mai iko ya kaimu lafiya....
Allah ya bamu alherin dake cikin wannan wata mai albarka da zamu shiga Amin summa amin.Thanks once again habibtees
![](https://img.wattpad.com/cover/100957335-288-k158084.jpg)
YOU ARE READING
'Yan Gidan Gwaiba (Completed)
RandomYanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.