KOMAI NISAN DARE.

3.6K 177 10
                                    

Momy mene a hannu na?, a hankali uwar tace Al Qur'an ne....juyawa tayi ta kalli gabas  tace Momy inane nan?, gabas ce wato alkibla.
Hmmm Momy to nayi rantsuwa da ubangijin da yaban ikon alwala...yace idan babu ita babu sallah.
Nayi rantsuwa da ubangijin da ya saukarwa Annabin tsira wannan Al Qur'an nin baxan tab'a yin abinda kike so ba..bazan yarda a yanka min GAIBA ba ko da babu ABBAS kuma koda naga gawar ABBAS da ido na to nida aure har abada.. banda kaico kuma na wuce gorin aure da haihuwa..FAROUQ shi kad'ai nake gani naji dad'i ta ya zanyi aure na barshi ko nayi aure naje dashi wani ya cuce shi Momy ina nan har dai randa na ga ABBAS.
Hmmm BATOOL tunda kince haka to kuwa ni dake hatta Nana ki nemi wata uwar bani ba.
Batada uwar da ta wuce ki kuma aure ne tunda tace bata yi a kyale ta indai nine uban ta to kada ki k'ara tada mata da maganar aure.
Ni kuma idan har ni na haife ta sai tayi aure ko na tsine mata.
Idan har kika kuskura kika tsine mata to kuwa zan tona miki ASIRI da sauri suka juya dan ganin wece ce mai wannan maganar?.

Loading 2018 insha Allah. ...

Votes
Vote
Vote
     Plx.....

KOMAI  NISAN DARE.....Where stories live. Discover now