ABU A DUHU 6

1.6K 80 1
                                    

*ABU A DUHU*
(Shaima Alhussaini)

*6*
Cikin kidima azra ta ajiye call din da tayi receiving ta tsala ihu.. a rikice mummy ta shigo dakinta tace ke azra lafiyanki???

Azra tace mummy he had an accident.. mummy because of me..
Mummy kitaimakeni..haitham .. haitham.. kawai se tafadi a wurin sumammiya..
Mummy da tagama rudewa se salati take tayi tace ta rasu..shikenan Alhaji babba yayi sanadiyan mutuwan tilon diyata.. shikenan.. a guje taje tasami baban azra tace shikenan burin dan uwanka Alhaji babba yacika.. azra dai ta mutu.. shima haitham din ance yana can yayi hadari..
Innalillahi wa inna ilaihi rajiun kawai ya iya furtawa.. yace ina azra din? Mummy ta nuna masa hanyan dakinta.. cikin sauri qafafuwansa na hardewa har ya iso ga qofan dakin yace azra.. azra.. shiru..sede da alaman low heart beat.. da ya ciccibeta se asbiti nan take aka bata taimakon gaggawa tadawo cikin hayyacinta wuf tamike tace Abba ina haitham.. Abba number na ne farko a wayarsa ni aka fara sanarwa..
Abba Kar kucemin ya mutu..
Kunji abba..

Da Jin maganarta kunsan a kidime take..
Haka tayi ta musu sunbatu na tsawo kwana biyu kan kuma ta tafi axumin magana.. dan azra tadena magana da kowa.. sede tabisu da Ido tagama zaucewa..
Fannin shikuma haitham bayan ankira azra akaji shiru Sai aka Kira mahaifiyarsa.. kan kace kwabo se ga danginsa sunzo, shima saida yayi kwana biyu yafarka kuma azra kadai yake furtawa..

Ansallami su azra sundawo gida bayan an tabbatar komi nata lafiya.  Haka shima haitham an sallameshi sauran jinyan hannu..

A en kwana kin nan in kagansu duka kasan sun canza.. Abu kaman hadin baki sun daina cin abinci.  Kullum azra se kuka shikuma haitham ba walwala.. komi nasa ya ja baya..

Yau ma kamar rannan azra ta tashi kenan zatayi sallah se ganin ta sukayi sumammiya.. ankoma da ita asbiti sunce damuwa ce yai mata yawa kuma zuciyanta na gab da failing.. a taimaka a riqa kwantar mata da hankali.. likitar ta tambayi ko sunsan dalilin shiganta wannan yanayi??
Mummy ta amsa da yes dr..
Likitar cikin Mamaki tace shine Baku magance mata ba? Menene musabbabinsa da aka kasa maganceshi..inji likitar..

ABU A DUHU Where stories live. Discover now