ABU A DUHU 11

854 43 0
                                    

Yau kusan sati daya kenan da azra ta sa ido sossai akan moves da calls din da  mijinta ke receiving, bata samu wani evidence na cewa yana muamala da wata ba, ta hakura ta sa wa zuciyarta salama, har da shirya musu special dinner yau, washegari suka dau afra da amra suka zaga dangi kowa da kowa, suka dawo gifa ta shirya yara bacci, ta je ta hadawa haitham ruwan wanka ta dawo tace masa to ga ruwan wanka na hada maka, ya tashi ya bata pek a forhead dinta yashiga wanka, shigarsa wanka ke da wuya wayarsa tayi ringing, ganin unsaved number an kuma nace da  kiran yasa ta dauka, tana sa wa  a kunne se taji muryan mace tana cewa ya masoyina muradina abin tinkaho na.. ta dan dakata tana jiran taji yabata ansa da danAllah dan Annabi diza ki haqura dani ni mijin mace daya ce se taji shiru tsit.. can taji kamar shesheqar kuka se tagane cewa azra ce tadau waya aiko nan take takashe.. har taji ba dadiy se daya zuciyarta ta raya mata cewa dan uta fa yaqi ya amsa soyayyarki, oya make her cry blood.. nan take tayi constructing message ta aika wayar.. cikin message din tana cewa:-

ABU A DUHU Donde viven las historias. Descúbrelo ahora