*🍡🍡🍡NAFI K'ARFIN SHI🍡🍡🍡*
*NA MRS SADEEQ✍🏻*
*ummu Meenal*
*🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟*
*G.W.F*
*Home of gorgeous, intelligent and expert writers we the best among*
*DEDICATED*
*ANTY MAIMOUNATH O.G**LITTAFINA MAI ZUWA👇🏻*
*RAYUWAR UMMI A BOUNDING WANDA YA KASANCE TRUE LIFE STORY*,*Masoya na daku nake alfahari a ko ina nake gaskiya yau banyi niyyar typing ba saboda zanje asibiti, Amma comments ďinku yasani dole saida nayi maku typing, yes kusani readers comments ďinku shine 'Karfin guiwar writer's ✍🏻*
*'Yan gorgeous writers forum banida abunda zance maku sai dai ince Allah ya 'kara haďa kawu nan mu ha'ki'ka mun kasance tsintsiya maďaurinki ďaya*
*wannan Page ďin na sadaukar dashi ga, nafi 'karfi shi fan's and ummu Meenal and rukyn mama group*
*Page 26_30*
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
Ashraf yakai hannunshi 'kasan maranta yana 'ko'karin zame wandon shi , khady cikin kuka da ruďewa ta ri'ke hannunshi wanda yake 'kasan maranta tace,
"Ashraf karka manta amana ta kaďauko daga gidanmu Dan haka bai kamata kayimun haka ba dan Allah kabari sai gobe wallahi tsoro nakeji kayi ha'kura natuba",
Ashraf wanda yayi nisa cikin 'kololuwar sha'awar ta daman yana jiran wannan ranar ya cire bakinshi akan bress ďin ta ita kuma tayi saurin ďauko ďan kwalin ta tarufe bress ďin ta,
Bakinta har zugi yake mata saboda tsotson dayasha wajen ashraf abunka da ba'a Sababa ,
Muryanshi wadda zamu kira da ta maye yace " karki manta kefa kikace kinfi 'karfi na, aini nazaci kafin innemeki me zaki fara nema na ",
Muryanta tana rawa saboda tsoro dan ita yanzu tafara tsorata da lamarin shi tace " wallahi baka fahimce ni ba niba haka nake nufi ba"',
" me kike nufi ?"
Shiru tayi takasa magana jikinta yana rawa a ranta tana Addu'ar Allah yasa ya 'Kyale ta ,Kallon ta yakeyi yanajin tausayin ta A ranshi ganin duk ta daburce kuma shi'a tsarin yafison idan zai kusanci matarshi yakasance tanaso kai kanka saikafijin daďi,
Amma idan kace ta 'karfi zakayi to wallahi kai kanka namijin saikasha wahala musamman ita datake budurwa,
Kasancewar ashraf mai tausayin khady ne shiyasa yayi dogon tunani akan ta, wato idan aka kai maka sabuwar amarya to dole zataji saboda wannan shine daren ta na farko,
Dole zataji tsoro saboda Akwai 'kawayen ta waďanda sukayi aure kuma sunajin labarin darensu na farko da mazajen su, kuma kobama wannan ba akwai masu karanta novel suna ganin yanda amare suke shan wahala A daren farkon su to dole suma su tsorata,
Da wannan tunanin ne k'alli fuskar khady sai yaga duk tayi kaca kaca da hawaye, dariya yayi mata " daman haka kike da tsoro? "
Kawar da fuskar ta tayi saboda batasan haďa idanu dashi A cewar ta batason raini ya shiga tsakanin ta da ashraf , ( dariya readers sukayi sukace khady manya ai tuni ashraf ya rainaki tunda yace kina tsoronshi😜)
Ashraf dayaga khady ta kauda fuskar ta shi kuma ya jawota zuwa faffaďan 'kirjinshi mai cike da gashi A kwance,
Taso shima hakan tayi gardama Amma ganin babu wasa A tare dashi dan haka ta rufama kanta asiri tayi kwance A faffaďan 'kirjin jarumi ashraf,
Haka suka kwanta khady tana manne dashi har barci ya kwashe ta, shi kam ashraf barcin baizo ba yana nan manne da Khady ďin shi Amma dukda haka wutar sha'awar ta 'kara ruruwa takeyi ,
Shi kanshi mamakin kanshi yakeyi irin son da yakema khady Amma ita bata sonshi Amma kuma yanaji A jikinshi cewa itama zata soshi Fiye da tunaninshi Dan har mafarkin tana sonshi yakeyi,
Kiran sallah asuba ne ya farkar da ashraf daga barcin da yakeyi A barcin ne yayi mafarkin gashinan yana sex da khady har yayi reliezing,
Yana farkawa yaga jikinshi ya 'baci da sparm dole saida yaje yayi wanka gashi Ana sanyi sosai amma dayake dai da ruwan zafi yayi wankan ,
Saida yagama wankan tsarkinshi sannan yayi alwala yafito ya tashi khady dan itama tayi alwala,
Saida ta tabbatar yabar gidan yatafi masjid sannan itama ta tashi tashiga toilet da niyyar alwala , du'kawar da zatayi da niyyar tayi fitsari sai ganin jini tayi A jikin ta,
Anan take ta tunada daman period ďinta yana hanya dan tun jiya yakamata ace yazo ,
'Daďi taji har cikin ranta ko banza zata gujema ashraf tunda daman cewa tayi yaďaga mata ' Kafa har gobe to yanzu kuma ga period ,
Itama wankan tayi ta daďe A toilet lokacin da zata fito sai ganin ashraf tayi zaune gefen gado yana karanta hislul muslum damanshi yariga ya Saba duk asuba da yamma sai yayi askar ,
'Karasowa tayi batareda fargaba ba tasa doguwar rigar barcin ta takwanta,
Saida ashraf ya gama askar ďinshi sannan ya juyo wajenta yace " harkinyi sallah ne?"
Cikin izza tace idan kagama abunda kakeyi kaje kasiyomun ok olways dan fashin sallah ya kamani ",Kallon ta yayi da kyau sai yaga kayan da suke jikin ta basu bane na ďazu wato ta canza kenan , zuwa yayi inda yaga ta ajiye kayan data kwana dasu ya duba me zai gani,
Jini ne A rigar daman rigar farace kuma khady idan tana period yana zubar mata sosai ko always tasa wani lokacin saiya fito ,
Ashraf kamar zaiyi kuka ya dafe kanshi yana nadamar ' Kyaleta da yayi A daren jiya,
Khady kuwa dariya tarin'ka yimashi harda ri'ke ciki tana mashi dariyar 'keta,
Ran ashraf ya 'Kara 'baci wato dariya ma take mashi , muryanshi A raunane yace "daman kinsan da zuwan period ďinki kikace na 'kyaleki sai gobe ? Wato ni ina tausayin ki me baki tausayina ko ? ".................
*muje zuwa*
*G.R.F*
*ummu meenal ✍🏻*