NAFI KARFIN SHI

2.7K 116 2
                                    

*🍡🍡🍡NAFI K'ARFIN SHI🍡🍡🍡*


*NA MRS SADEEQ✍🏻*

*ummu Meenal*


*🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟*

*G.W.F*

*Home of gorgeous, intelligent and expert writers we the best among*


*DEDICATED*
*ANTY MAIMOUNATH O.G*


*Wannan page ďin nakine Anty mamee Marubuciyar ustaziyya ko 'yar duniya nabaki shi kyauta kiyi yanda kikaga dama dashi ni Ummu meenal banida bakin da zan hanaki, 'kauna da yake tsakanina dake kinfi 'karfin page A waje na, ina ro'kon Allah ya kareki daga sharrin ma'kiyya amin*

*Sister Amina Umar fana (Aufana) Ina godiya da alkhairin da kika yimun Ana tare🤝🏻*

*Masu comments Ina godiya sosai*

*page 41-45*

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

Cikin 'Yan mintuna nana ta hadddace number Ashraf batare da Khady tasani ba,

Haka su nana suka wuni A gidan Khady , Khady taji daďin zuwansu saboda Sun ďebe mata kewa, dazasu koma gida jin tayi kamar tayi kuka Amma ba yanda zatayi dole tabari suka koma gidansu,

Basu daďe da fita ba saiga matar yaya tashigo ita ďan ta Abdullah , lokacin Khady tana kwance kan doguwar kujera tana karanta wani littafi Mai suna *(USTAZIYYA KO 'YAR DUNIYA ?)* Littafin yana nishaďantar da khady sosai harta yanke shawarar zata kira Marubuciyar ta jinjina mata👍,

Sallamar matar yaya katse mata karatun ta, da fara'ar ta tatarbi matar yaya dan daman tasanta sosai tunda gidan su Ashraf take kuma babu nisa da gidan iyayen ta,

'Daukar Abdullah khady tayi duk da cewa jikinta babu 'kwari Amma tayi 'karfin halin ďaukar shi,

Khady cikin murna ta kalli matar yaya tace " Anty sannu da zuwa ",
" yauwa Khady, ya amarci? ",

Shiru tayi ta sunkuyar da kanta 'kasa saboda batason abunda zaisa tayi maganar Ashraf,

Suna cikin haka ne saiga Ashraf yayi sallama ya shigo gidan kai tsaye falon da matar yaya take ya shiga,

Khady tana ganin Ashraf tayi saurin kauda kanta gefe alamun batason ganin shi balle yasamu ko sannu da zuwa,

Ashraf yayi dariya yace " Yanzu khady har gaban matar yaya saikin nuna halinki na rashin Kula dani ? "

Zum6uro baki tayi ta yamutse fuska daga 'karshe ta tashi tayi shigewar bedroom ďinta tabarsu nan,

Ashraf baiyi mamaki ba saboda yasa ba da halin Khady,
Matar yaya Abun yabata mamaki ta kalli Ashraf tace " Ashraf har yanzu khady bata canza daga halin da nasan ta dashi ba, lokacin dana shigo gidan nan sai murna takeyi Amma daga shigowar ka duk saita ďaure fuska ",

Ashraf ya dafe kanshi ya rasa me yake damun Khady cikin damuwa ya kalli matar yaya yace " Khady har yanzu bata sona ko kaďan, Amma zan kawo 'karshen wannan abun , so nake nafara rabata da nana sannan ",

Matar yaya tace " to ai yanzu da zanzo Naga su nana A hanya mayb daga nan gidan suke,

Baice mata komai ba ya tashi yabar gidan saboda ranshi A 6ace yake , yana fita daga gidan sai yaji text ya shigo wayar shi , bai duba text ďin ba saboda ranshi A 6ace yake,

Ashraf yana fita matar yaya ta shiga bedroom ďin khady ta iske ta A kwance kan gado ,
Matar yaya ta zauna Akan side bed ta kalli Khady tace " haba Khady meyasa kikema Ashraf haka ? Bai kamata ace kina yima mijinki haka ba ",

Khady kanta yana 'kasa batace komai ba matar yaya taci gaba da cewa

" samun wanda zai soki kamar ashra zaiyi wahala saboda Ashraf ba qaramin so yake maki ba, yakamata ki ajiye duk wani girman kanki da tsiwa gefe ki Kula da mijinki , bakiji ance aljannar mace tana qalqashin mijinta ba? "

Khady kanta yana qasa tana wasa da 'Yan yatsun hannun ta tace " to Anty na gode ",

Matar yaya taji daďi har cikin ranta irin yanda khady take girmama ta , A haka tayi mata sallama ta koma gida,

Ita kuma khady daman tana girmama matar yaya dan bata iya yimata rashin kunya , Amma duk magan ganun da matar yaya tafaďa mata akan ta rinqa Kula da mijinta bata ďauka ba inda ta shiga anan ta fita,

Sai 9pm Ashraf ya dawo gida , Khady tana ganinshi ta kauda kanta kamar yanda ta saba , Ashraf bai damu ba inda asbo ya Saba , shi yanzu abunda yakeso yasan yanda zai rabata da nana,

Zuwa yayi gabanta fuskarta tana kallon fuskar Shi yace " Khady akwai maganar da nakeso zan faďa maki ",

Tsaki tayi ta kauda fuskarta, shi kuma yaci gaba da cewa " inason ki saurareni da kyau, na datse qawancen ku da nana ",

Saurin kallonshi tayi cikin tsiwa tace " kai baka isa ka hanani qawance da nana ba tare ka ganmu kuma tare zaka barmu",

Murmushi yayi yasa hannunshi ya kama kunnen ta yace " khady meyasa bakya jin magana ne ? To idan nasake ganinki da nana wallahi ranki saiya 6aci ",

" duka na zakayi kome? "
" abunda yafi duka zanyi maki, "

Ta6e fuska Khady tayi tace "ashe kanada aiki gaban ka , kai baka kai matsayin da zaka rabani da nana ba , ", tana gama faďan haka ta hayewar ta gado tayi kwanciyar ta,

Ashraf ranshi ya 6aci Amma saiya Danne zuciyar shi, ya koma falo da niyyar yayi barci , Amma abun mamaki barcin yaqi zuwa sai tunane tunane yakeyi , ba komai yake tunani ba sai yanayin da suka shiga jiya shida khady,

Ashraf kam barci yaqi zuwa sai juye juye yakeyi daga qarshe ya tashi ya koma kan gado inda Khady,

Kwantawa yayi kusa da khady yanason yabar ta tayi barcin ta saboda bata cika lafiya ba amma kuma Idan yayi hakan zai cutu matsayin shi na cikakken namiji mabuqaci,

Hannunshi ya aza kan bress ďin ta ya qara matsowa daf da ita ya haďa qirjin shi da nata , tudun bress ďin ta yaji A faffaďan qirjin shi anan Ashraf ya qara ruďewa cikin ranshi yace khady sai dai kiyi haquri dani bazan iya qyale ki ba inada buqata,

Firgigit ta farka daga barcin da takeyi, Ashraf yasan halin Khady rigimamma ce idan ta farka zata iya tashi dan haka yanajin ta farka yayi saurin hawa kan jikin ta yasa bakinshi cikin nata yafara lollipop yana lumshe ido yana jin shauqin da baisan yanda zai musalta shi ba,

Lokacin da khady ta farka ta yunqura da niyyar ta tashi zaune Amma Ashraf ya riga yayi mata rumfa da jikinshi bazata iya ba, bakin tsiwa kuma yana cikin bakin Ashraf,

Hankalin Khady ya tashi da ta tuna da wahalar datasha A daren jiya , hawaye tafarayi tana addu ar Allah yasa Ashraf ya qyale ta,

Ashraf yana kan khady yana aikin kissing ďin bakin ta , hannunshi yasa akan bress ďin ta yana murzawa , ita kam juye juye tarinqayi da kanta harta samu ta qwace bakin ta , Ashraf yanajin Khady ta qwace bakinta yayi saurin manna bakinshi akan bress ďin ta ďayan hannunshi kuma yana murza ďayan bress ďin ta,

Khady kam kuka tafarayi tace " Wayyo Dan Allah Ashraf ka qyaleni kasan fa banida lafiya pls "

Muryan Ashraf mai kama da ta mai jin barci yace "Ai nazaci lafiya ki Lau saboda irin rashin kunyar da kikagama yimun A yanzu,"

Khady kuka yakeyi tana faďin " Bazan qara yimaka rashin kunya ba dan Allah ka qyaleni wallahi da zafi ",

Ashraf yaso yayi magana Amma bazai iya ba saboda halin da ya shiga na shauqin qauna ,



*yawan comments yawan typing*

*Ummu Meenal ce ✍🏻*

NAFI KARFIN SHIWhere stories live. Discover now