Shout out to everyone who's still moving and shaking while being broken in your alone time! You're resilient &strong!! And today I give you the credit nobody even knew you needed but you!! You're dope! Keep going!! ✌
Page 13
Meeral❤
Washe gari Adeel yazo kaman haɗa baki sai ga Asia tazo kaman zata gudu sabida yarda Adeel ya sata gaba har Miral na tsokanan ta da cewa ai kadda ya damu kyautan ta ma zasu basa, kuka ne kawai ba tayi ba sabida yarda Adeel keta kyakyata mata dariya,.
Sai da ta taya Miral yan aikace aikacen da ba a rasaba sannan suka tafi tareda adeel wanda shima ɗin da kyar ta yarda suka tafi taren.Bayan tafiyan sune taji gidan ya mata Shiru ba dadi ɗaki ta shiga tayi sallah den tayi wanka,spraying jikinta tayi da Victoria secret's Paris amor Sannan tayi putting on deodorant, pink neon underwear collection ta ciro a closet ta saka da transparent top ɗin su, tayi hair ɗinta in messy bun sosai tayi kyau,room pairs ta saka ga ƙafanta ta fita parlour, fridge ta buɗe ta dauko fresh milk , ta dauko kilishin da aka kawo musu daga gidan Ammi,
Kayan kallo ta kuna, ta kama tashan st kungfu, murna kam kaman mene ta ji ya kamata da taga suna best Chinese film ɗinta ashes of love, gyara Zama tayi tana dan sipping milk ɗinta gefe guda tana cin kilishin kaman ba taso she looks so damn sexy dan kana ganinta sai kaji wani abun tho ita bada wani Niya tayi ba saboda koda chan ita ba maabociyan saka kaya masu nauyi bace musamman idan dare ne daga ita sai bra sometime take bacci maamah tayi faɗan har ta gaji. Yanzu kam ta samu guri ita kaɗai ai sai yarda ta ga dama , tana zaune a nan gurin tana kallo har bacci ɓarawo ya saceta.
**************
Bangaren Zayn kuwa yau tunda wuri ya fita saboda urgent meeting da yake dashi, after meeting ɗinne wajen 4 yana duba wasu files da Farouk ya kawo masa kaman an hankaɗota haka yaga mutum gabansa, kana ganinta kasan ba Kalau take ba kallo ya bita dashi na mamaki,
" Lapianki Kalau kuwa Ruffy zaki shigo ma mutane guri ba sallama bare knocking ?,lemmi say knocking tunda dama sallama ba abin ki bane".
ya ƙare maganan yana losing tie ɗinsa daya ɗan kamasa."dama zakace haka mana munafuki macuci, mayaudari ni zaka rainawa hankali, saunawa nake ce maka muyi aure amma kana mun hanya hanya cewa kai ba aure a plans ɗinka, yanzu ai sai ka faɗa mun Menene kayi da waccan munafukar p.A ɗinkan mai kama da aljannu dama nasan wallahi sai ta asirceka kuma walh saina zama ajalinta".
ta ƙarasa da wani rikitaccen kuka mai ban tausayi.
yarda ta ambace Miral ɗinsa mai kama da aljanu bakaɗan yaji ba dadi ba dan har yake jin zai iya mata mumunan wulakanci amma jin ta ambaci zata zama ajalin Miral ɗinne ya saka yayi calming anger ɗin dake cinsa a ciki dan ya sani Ruffy bata da kyau zata iya yin koma mene ta ambata a yanzun,ba wai yana tsoro bane ,no yana so yayi ensuring safety din Miral kodan amanan da mahaifiyarta ta basa.
Tasowa yayi ya zo inda take sai sheshekan kuka take da kyar yavsaka hannunsa ya kamota yayi hugging dinta na wasu lokotan ,sai ajinyan zuciya take,Ruwa ya ɗauko a fridge ya zaunar da ita a kan couch den ya zauna kusa da ita holding her shoulder, ruwa da ya dauko mata ya bude ya bata .
"drink it ".ya faɗa cikin wani mayaudariyan murya wanda yasan yana masifan affecting ɗinta, karban goran ruwan tayi ta kafa kai saida yaga ta nutsu tukkuna ya fara mata magana mai cike da yaudara, ."yanzu Ruffy dan na yi aure kina tunani mun rabune?"no" ko ɗaya itama waccan yarinyan da kikaga na aure ta akwai dalili ki kwantar da hankalinki ke ɗinnan kece ba wata you know me best", ya ƙarasa yana kashe mata ido yana binta da wani shu'umun kallo, wawiyar kam tunda ya fara magana ta kafesa da ido at same time kuma taji wani sanyi ya ratsata dan bata taɓa sanin yana da wannan side ɗin ba, ɗan gyara zamanta tayi ta juya tana kallonsa sosai .
"dan Allah baby da gaske kake?" tambayarsa tayi tana washe masa hakora..Ƙara jawota yayi jikinsa "for sure babe na taɓa miki karyane?"
Sosai taji dadi ya ziyarceta lips ɗinta take kokarin kawowa saitin nasa da zummar basa kiss amma ya kwauce ta hanyan mikewa,da sauri itama ta mike .
"to baby what's the meaning of this yanzu kiss ɗin ma guduna kake dashi?,
ɗan yake yayi ."no haba dai ba haka bane yanzun ne ba right time bane Farouk ko wani na iya shigo kowane time ki bari zan zo har gida ".
gira ya ɗaga mata guda tare da pecking forehead ɗinta at same time kuma yaɗan ture ta kaɗan sannan ya saka serious face
" ehm, about abin da ki kace na zaki zama ajalin Miral da all insult din da kika bani bana san ki ƙara repeating hakan again, "
da sauri ta amshe da "I promise amma babe will you let me get you this time around? I want you inside me "ta faɗa da wani slutty voice. Teeths ɗinsa ya yayi pressing together in frustration sannan ya kalleta :
"we will talk about that idan nazo gida I promise amma dai yanzu kizo ki tafi".

YOU ARE READING
MEERAL💗 (completed) Editing
RomanceShe's meeral living together with her mom, and a younger sister, she's working hard to take care of her family due to her being the wall of the fam... miral oath not to let her little bear's(young sis) future to be jeopardy.. He's zayn zaid a power...