Chapter 16✓

2.3K 169 1
                                    

Page 16
MEERAL❤
Adeel ne yayi ƙarfin halin ƙarasawa gun Zayn din ya dan yi hugging ɗinsa "I TRUST YOU BRO "yayi whispering masa a kunne ƙara basa side hug zayn yayi sosai "thank you "yayi whispering masa back.

Juyawa Adeel yayi yaga Ruffy da Miral suna bama juna wani deadly look shi dariya ma suka basa amma dan bama Ruffy haushi sai ya juya gun miral ya karɓa trolley ɗinta "Auntyn mu bismillah muje mana kika tsaya kaman ba gidan kiba ai duk faɗin gun nan nakine haka zalika ya Zayn ma nakine ke kaɗai mallakin kine ba wata gaban ki"

Dariya Tayi irin na rainin hankalin nan "kai Adeel baka da dama" ta faɗa tana wani langwabe wuya "mene naka na ɓata bakin ka ai bama sai ka faɗa ba "
ƙarasawa tayi gurin Zayn ta saƙala hannunta kan wuyansa tana wani kashe ido tana licking lower lips ɗinta wanda sai da yas aka shi hadiyan yawo "Baby koba haka bane"
Kamar wani soko haka ya kada mata kai.
Tongue ɗinta ta saka tayi licking lips ɗinsa kaɗan "baby I miss you" ta faɗa tana wani shagwaɓe fuska.

"Ehheeem" Adeel yayi gyaran murya yana mai cewa" naga alama couples ɗinnan lovey dovey mood suke" sai Lokacin ne miral ta tuna cewa tare da Adeel fa take kuma yana gurin sauri cika Zayn tayi cike da kunya.

Su hajiya ruffy kuwa tunda Adeel ya fara magana taji kaman ta shakesa ya mutu kowa ya huta amma saboda tasan iskancinta bai kai nan ba shi yasa ta tsaya tana kallon abinda ke faruwa dan sosai take shakar Adeel  din ganin, abin da miral ɗin tayi yanzune ya saka tayi wani kukan Kura tayi kanta tana faɗin yau walh sai naci uwar ki shegiya karuwa yar mitsiyata.
Da sauri miral ta matsa bayan Zayn ta wani lafe a bayansa alaman irin ta tsorata din nan shagwabe murya tayi "baby wacce mahaukaciyan ce wannan kuma ta shigo mana gida?,dan Allah ka fita da ita idan ina kallanta I might purge"

Sosai Adeel ya fashe da wata muguwan dariya kai "kai Sis sai da kika yi magana na kula da ita fa" Juyawa Yayi gun ruffy da take ta faman huci "hey yace mata yana kashe ido.
Wata harara ta basa tana mai faɗi  "Adeel ina ganin Girman ka please ba da kai nake ba"

kara yin kan Miral tayi 'walh yau zan nuna miki nidin cikakiyar mahaukaciyace"

Da sauri Adeel ya rikota .
"haba baiwar Allah ina ki ka taɓa ganin anyi haka ki shigo har gidan mace gaban mijinta kice zaki daketa"
Fizfizgewa ta fara yi tace "leave me the damn alone you fool".
Wani kukan munafurci Miral ta saka tareda riko hannun Zayn wanda ya zama kaman wani statue agun yama kasa magana tace :
"baby muje ɗaki am scared" da wani shishshige masa jiki ta ƙara tunzira Ruffy,.
Bai masan yana bin na taba haka taja hannunsa suka haura sama.

Tura keyan ruffy Adeel ya ringa yi  har compound ganin sai wani fusfusgewa take zata bisu:"haba malama ko bakya gani ne they need privacy , muje na rage miki hanya" cike da shakiyanci yayi maganan.

"An faɗa maka ni matsiyaciyace?nima da tawa motar kuma wlh ka rubuta su rubuta su aje saina raba su kuma sai Zayn ya dawo nawa ni kaɗai wlh zaka gani,"

Dariya Yayi dan ya dau zancen nata shirme kuma da kishi a ciki da hauka:
"ok baby girl ki kula da kanki Amma ki  sani Zayn sai Miral, zan taya ki da kai rahoto gidan radio ko akwai mai san jagwal".

Zage Zage ta fara wanda bai tsaya biye mata ba Yayi gaba yana mata dariya, a guje ta fita da motanta tare da alwashi Kala Kala akan Zayn.

Suna shiga daki tayi sauri cikasa tare da haɗe rai "ina ne ɗakina" ta tambaya ba alaman wasa"
He chuckled tare da rike waist ɗinsa, "mai kike tunanin kinyi hakan yanzu?"

"Kare pride dina" ta basa amsa a takaice tare da juyawa tana kare ma dakin kallo ,kaman ance taje kan mirror inda idanunta suka sauka kan wasu earrings ,hannu ta saka ta dauke su tana juyawa tana mai cewa:
"kace irin Yayi daɗi har da su manta ɗan kunne "wani dariyan takaici tayi ta  aje ta nufa kofa.
" kazo kanuna mun room dina inason na fita daga wannan kazamin room din I can't stand it saboda am clean"

MEERAL💗 (completed) Editing Where stories live. Discover now