Page 18
Meeral❤
Wani irin feelings na daban yaji ya bakwancesa a kanta, a zahirin gaskiya wani bangare na zuciyansa na faɗa masa something is wrong amma sai ya tsinci kansa dakasa cemata komai kaman ankulle masa baki, instead faɗa ya fito daga bakinsa amma sai yaji daban sai yaji he can go through fire because of the soul in front him, zai iya yin koma Menene akanta at that very moment,
Oh God ya faɗa tare da saka duka hannayensa akan fuskansa yasani wani abu is not ok with him amma kuma bai san Menene ba wannan matan ta gabansa yes she's the only thing that matters, dago kai yayi ya kalleta ruffy mai kikeso?, kansa yatsinta damata wannan tambayan bazaton..Wani murmushin nasara tayi dan tasan fatsanta Takama biggest fish ever, a hankali ta tashi ta nufa inda yake tana wani tafiya mai jan hankali, kan desk dinsa ta zauna tana facing dinsa sosai lower lips dinta tafara licking cikin sigan jan hankali wanda yes she succeeded dan gaba daya ta tafi dashi, necktie ɗinsa ta fara ja a hankali tana wani licking lips kanaganinta kaga first class whore, saitin kunnensa ta kai bakinta "baby I want you, kai nakeso , I want you all for my self do you understand".
Kaman wani soko haka ya tsinci kansa da daga mata kai tareda wani smirk "am already yours baby' , hannunta duka biyu ya rike irin yana assuring dintan nan,.
Hannunta ta kwace tareda mikewa tayi gaba tana wani juya waist " well baby prove it"hand bag dinta ta dauka sannan ta kallesa tareda mayarda attached hair dintan da ya zuba bayan kunne, yanzu to katashi muje gida na nayimaka abinci mai dadi then you prove you are mine alone takarasa maganan tana kashe masa ido daya,
Sure "he said"
Gaba tayi ya bita a baya suka bar building din..
********************
Nml apartment ɗin rayuwan mutum dayane , parlour one bedroom sai kitchen dinta wanda yake somehow tsakatsaki,Jakanta da blazer nta ta ajekan cushion.
"Feel at home honey" ta fada masa tareda jawo hannunsa ta zaunar dashi kan kujera,
"Oh thank you sweetheart", peck ya bata a checks kafun ta shiga bedroom dan ta shirya.Suit dinsa ya cire yabar long sleeves shirt ɗinsa kawai, ɗan mike wa yayi kan kujeran, wayansa ya ciro ya fara dubawa 5 missed calls ya gani daga Miral da two messages, messages din yafara buɗewa..
Hey honey ya aiki hope kayi having lunch dan nasanka idan kana aiki, to shine before anything else idan bakaci ba make sure you do please hubby for me and yau na aje maka something special make sure you're home early. I miss you
Next one din yabude wanda da gani bata dade dayi masa shiba
Hubby hope komai lapia nagan almost to 6 baka dawo gida ba and been calling you baka daukan calls dina you gat me worried please be fine..
Hankalinsa yaji gabadaya ya koma kanta beside baimasan mai yazo kansa dazun ba har ya biyo ruffy, amma kuma wani bangare na jikinsa nasan haka din wayansa yaji an fizge dagowa yayi yabitada sexy eyes dinsa da suke masifan rikita ta , wasu shegun red lingerie ne jikinta komai nata is exposed, kasa dauke idonsa yayi a kanta dan sosai ya tafi da shi bugu da ƙari ga kuma zugan da shadan ke masa jiyake kaman yayi taking dinta a gurin batare da ya bata lokaci ba,
Kaman wani hungry lion haka ya chakomota yafara bata kiss ta koina, taso tabiyesa dan ta dade tana jiran wanan chance din amma bata samuba, zuciyata kedada jaddada mata tabasa maganin da zai tsani miral tukun sai komai yawakana,
Hannunta tasaka ta ɗan turesa kaɗan "baby food first ka bari nagama maka abinci tukkuna then komenene ya biyo daga baya, Yanzu ka shiga bedroom kayi having shower whilst ina kitchen making you food kasan inkaci abincin sai kafi jin karfi sosai,"
dan matsawa tayi daidai kunnesa tongue dinta ta saka ciki tana ɗan rounding kaɗan kaɗan wanda har cikin kansa yake jin hakan sosai ya matseta jikinsa,
Whispering masa tayi i want you to rough ride me tana wani smirking irin na rikakkun sluts dinan"
Dan murmushi yayi wanda yake kara masa kyau sannan ya raba jikinsa dana ta
Sure baby I will make you shout my name"yavfada tareda shigewa bedroom din.
Jitake kaman ta bisa amma ina dole tafara kawar da Miral daga zuciyan sa.

YOU ARE READING
MEERAL💗 (completed) Editing
RomanceShe's meeral living together with her mom, and a younger sister, she's working hard to take care of her family due to her being the wall of the fam... miral oath not to let her little bear's(young sis) future to be jeopardy.. He's zayn zaid a power...