Chapter 15✓

1.9K 110 4
                                    

Sis you dont need to talk to him one last time for closure let that shit go!!

Meeral❤
     Page 15
Sipping tea take a hankali tana juya wayanta a hannunta tunani take yarda Zayn yayi mugun raina mata hankali ace zaiyi tafiya amma a matsayinta na matar gida sai dai ya tura mata text message akan tasa a kulle koina  in dare yayi shi zai yi week baya gida.

Wani huci ta fitar ta ƙara sipping tea ɗinta ,ita a ganinta ai ko ba soyayya tsakaninsu ba ya dauketa ba komai ba.

Tunani ta faɗa yarda zaman nasu ya koma tunda yayi raping ɗinta suke wasan buya almost 3 weeks kenan dan Inda yasan zai ganta a guri to bai zuwa dan yanzu gudun rainin da yake hangowa a idonta yake, inda ita kuma Miral gani take ai yama raina mata hankali yayi raping nata sannan ya ringa mata acting kaman wani kashi ya aje, in tsautsayi ya saka suka hadu yaita bata rai kenan,

Cup din ta kai kitchen tana wankewa thought Iri iri a ranta "tunda ka tafi ai nima banata zama kaman wata prisoner cikin gida ba walh mutum yayi kaɗan, kuma zai zo har cikin gidan nan ya tarar dani" magana take tayi ita kadai har ta gama yan ayukanta. 

Wanka tayi ta shirya cikin red atampa mai kwaliyyan white manyan flower rigaa da skirt ,plain simple hijab tasaka ,hand bag ɗinta ta dauka ta kulle front door,

Peter driver ta hango da Musa gate man suna hira, da sauri Peter ya taso "madam sannunka da fitawa inane zakaje "ya faɗa cikin hausansa da bai clear ba..
ɗan gaba tayi yana binta a baya "sannu da fitowo hajia" cewan Musa gate man
" yauwa sannu Musa sanunku da aiki"

" Madam make I carry the car come wey you dey go"? Peter yas ake tambayanta..

"Peter kabarsa ba sai ka dauko Mota ba ba nisa zanyi ba yanzu zan dawo"

"But madam oga say make i no allow you waka for leg,If you need anything we dey me and musa we go help kuku, its our work "ya ƙarasa yana yake mata baki.
Musa ma yace haka ne hajia inda aikene kikawo ai sai aje.

Cikin kosawa tace masu ai kar su damu tayi magana da Zayn dan tana san ta dan wasa kafane.

Koda ta fita napep ta tare ya kaita anguwan su saima,sosai saima tayi murnan zuwan ta kaman zata maidata ciki duk da tayi mamaki, hiran yaushe gamo su kai tayi da tuna baya ba tare da wani ya kawo maganar Aurenta ba ko dalilin fitowarta a yanzun.
Ba ita ta koma gida ba sai daf da magrib.
da daddare tana kwance tana tunanin zuwa gida washe gari dan tayi missing maamah da Asia.

*******
Bangaren Zayn kuwa aikine na gaggawane ya taso masa a company ɗinsa  na abuja, so without thinking twice kawai yacshirya dan tafiya, koda ya fito daga part ɗinsa ya nufa nata ,a hankali ya buɗe dakinta ya shiga yat arar da Ita tana bacci peacefully gudun kar ya tashe ta ya saka kawai yayi pecking forehead ɗinta ya jamata blanket ya tafi,
Sai da ya isa abj sannan ya tura nata text akan tafiyan nasa.

Fitowansa kenan daga wanka daure yake da  pure white towel, he was busy drying his hair sai ji yayi an yi hugging bareback dinsa,
"holly shit" ya faɗa a ɗan tsorace dan bai bar kowa a cikin parlour ba bare har cikin bedroom.
Yar dariya tayi irinta rikakkun whores ɗinnan,
"baby look at how scared you are"

dan gyaran murya yayi yana san yayi calming kansa dan sosai ransa ya ɓaci da ganin ta.
"Ruffy what the hell are you doing here?" mai ya kawo kinan ?beside ya a kai kika shigo gidannan har cikin bedroom dina?".

"Baby what do you mean" karasowa inda yake  ta fara da wani seductive look ,"shi'kenan kuma bazan zo inda masoyina yake ba, a kano kace mun your reputation saboda kowa yasan kana da mata, amma mene, kaga a Abuja daga ni sai kai ba mai cewa saboda mene,no paparazzi no fams no wannan mayyar matar naka.ta ƙarasa maganan tana wani shafasa.

MEERAL💗 (completed) Editing Where stories live. Discover now