🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾
*NI DA YAYA AL'AMEEN*
🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾
*STORY AND WRITING*
BY
*RAHEENAT M ABBAKAR*
_(Heenat)_
Whattpad
@rahinamustapha_WANNAN PAGE NAKI NE ALAWIYYA QANIN MIJI FANS GROUP, WLH INA MATUK'AR JIN DAD'IN COMMEN D'INKI, KI SANI RAHEENAT NA YINKI😘, KI HUTA KAWAI KIJI DAD'INKI🥰_
MARUBUCIYAR
*1 KOMAI YAYI FARKO....*
*2 HALIN RAYUWA*
*3 RAYUWAR SAUDA*
*4 RAYUWAR HANEEFA*
*5 MAHAK'URCI....*
*6 RUK'AYYATU*
*7 RAINA FANSA NE GARETA*
Loading.... *NI DA YAYAH AL'AMEEN*SADAUKARWA GA
*MAMAN LABYB (MAMIEN MU)*
*FAUZEEYYA MUHAMMAD WAKILI*
*SHAFA'ATU BALA BABA*
*ADAMA TANIMU A BIYE*
*AISHA NICHOI**🇸🇦ZAMAN AMANA WRITER'S*
*(Z.A W)*
'''(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)🤜🤛'''Page 5
Sai k'arfe biyar da rabi Al'ameen ya baro asibitin, kafin ya kamo hanyar gida sai da ya biya ya siyowa Meenat abinda yasan tana matuk'ar so wato shawarma sannan ya nufi gida.
Ya fito kenan daga motar sai ga Meenat da gudunta ta fad'in "oyoyo yah Al'ameen, tun d'azun nake jiran dawowarka kuma nayi ta kiran wayarka a kashe. "
Ta k'arasa maganar tana b'ata fuska alamun bata ji dad'in nan ba.Dafe kai Al'ameen yayi yace "oh sorry my Meenat wallahi aiki ne yayi min yawa shi yasa na kashe wayar, I hope kina lafiya. ?"
Wani juya ido tayi sannan ta rik'o hannunsa tace "lafiyata k'alau, dama nima ina son naji ko kana lafiya ne nayi ta kiran wayarka a kashe. "