🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾
*NI DA YAYA AL'AMEEN*
🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾🎾
*STORY AND WRITING*
BY
*RAHEENAT M ABBAKAR*
_(Heenat)_
'''WANNAN PAGE ƊIN SADAUKARWA CE GAREKU'''HAlissa adamou (my lissa)
Maman Sabeer (Raheenat m kk fans)
Mummyn Al'ameen (Raheenat m kk fans)
Ummu Affan (Ni da yaya Al'ameen fans1)
Zainab Abdurrahaman (Ni da yaya Al'ameen fans1)
Maman jidda ɗiyar kirki taƙwacen miji fans
Sayyada taƙwacen miji fans
Big Mummy beneficial writers
Maman Baffa Beneficial writers
Abdullahizainab340 beneficial writers
Bilkisu AbubakarNa baku shi kyauta kuyi yanda kuke so dashi, ku sani raheenat na yinku irin sosai ɗin nan fa🥰❤
*ƊINBIN GODIYA TARE DA FATAN ALKHAIRI GA WAƊANNAN GROUP'S ƊIN*
RAHEENAT M KK FANS GRP
NI DA YAYA AL'AMEEN FANS 1&2
JIHADI FANS GRP
JININANE REAL FANS
HAUWA SARKI NOVEL GRP
HAFEEZA HALAWATY FANS
BINEFICIAL WRITER'S FANS CLUP
GITAL NOVEL GROUP
LISSA NOVELS GROUP
SHARHI DA TAMBAYOYI
MRS SARDAUNA FANS
MEERAGEE FANS
FILIN LITTATTAFAN HAUSA
ZEEY HAUSA NOVELS
UMMU FATEEMA CONVERSATION
ONLINE WRITER'S ONLY
ZUMUNCIN MARUBUTA
HOME OF HAUSA NOVELS
ƘADDARATA FANS
TAƘWACEN MIJI FANS
ZAN SOKA A HAKA FANS
BK FANS GROUPINA JIN DAƊI MATUƘA ZAMA TARE DAKU, DAMA GROUP ƊIN DA BAN AMBATABA, KU SANI RAHEENAT NA YINKU😘
Whattpad
@rahinamustaphaMARUBUCIYAR
*1 KOMAI YAYI FARKO....*
*2 HALIN RAYUWA*
*3 RAYUWAR SAUDA*
*4 RAYUWAR HANEEFA*
*5 MAHAK'URCI....*
*6 RUK'AYYATU*
*7 RAINA FANSA NE GARETA*
Loading.... *NI DA YAYAH AL'AMEEN*SADAUKARWA GA
*MAMAN LABYB (MAMIEN MU)*
*FAUZEEYYA MUHAMMAD WAKILI*
*SHAFA'ATU BALA BABA*
*ADAMA TANIMU A BIYE*
*AISHA NICHOI**🇸🇦ZAMAN AMANA WRITER'S*
*(Z.A W)*
'''(Gidan zaman lafiya da amana insha Allah)🤜🤛'''Page 19 -20
🔚🔚
Madarar yaran ya ɗauko ya haɗa ya fara basu ɗaya bayan ɗaya cike da nutsuwa, Meenat tana zaune tana kallonshi har ya kammala, kafin ya gama bawa Husna har tayi bacci, ajiye fidar yayi ya ɗauki Hassana yana jijjigata, yanda yake girgiza yarinyar cikin ƙwarewa za kasan tabbas ba yau ne ya fara raino ba, cikin kwanciyar hankali itama tayi bacci zuwa yayi ya shimfiɗar da ita kan gadonsu dake ɗakin wanda aka ƙawatasa gwanin birgewa, itama Husna ɗaukarta yayi ya kwantar, sannan ya dawo ya ɗauke Husaina wacce take lumshe ido alamar itama baccin zatayi, a hankali yake girgizata har baccin nata ya fara nisa a hankali ya kwantar da ita kusa da ƴan uwanta sannan ya duka ya tofesu da addu'oi tare da shafar fuskar ko wannensu yace "Allah ya albarkaci rayuwarku ƴaƴana. "
Duk wannan abin Meenat tana zaune tana kallonsa, takowa yayi ya zauna kusa da ita yace "ya kika gani ? Gashi dai cikin ƙanƙanin lokaci duk na sakasu sunyi bacci, to na raini mamansu ba bare su, kamar yanda kika ga nayi musu to kema haka nakeyi miki lokacin kina kamarsu, da zaran kin dami Ummi da kuka to nine zan rarrasheki har kiyi bacci, Ummi har mamaki takeyi a lokacin."
Kwantar da kanta tayi saman kafaɗarsa tana murmushi tace "duk abinda yayana ya faɗi nasan yayi ma fiye da haka wa Meenat, ai Meenat na yah Al'ameen ne, Al'ameen ya raini Meenat a hannunshi, ya goyeta a bayanshi, yau gashi yana rainon ƴaƴanta, ina matuƙar ƙaunarka yayana. "