page 3

57 6 1
                                    

WAYE SILA.        ©®2019
  AN HEART BREAK STORY
SHORT AND IT'S MIND BLOWING
STORY WRITER
ABDUL ALHAJI MUSA (10K).
PHONE NUNBER 09077974042.
KARKASHIN
MIRINGA YOUNG WRITERS ASSO.

Page 03
Not edit Ana hakuri da typing error.

Laila juyawa tayi cikin salo mai jan hankali,ta kalli mutumin tace"ah laima ta"
Rugawa da gudu tayi ta dunfaro gun mutumin,isoshi tayi ta tsaya nishi a bayan sa sannan tace"laima na,ka taimaka min da laima ta"
  
Wannan mutumin juyawa yayi ya kalle ta ya zara ido yace"you again"
Dago Kai laila tayi tace"Kai ne"?
"Eh nine DA wakike tunani"
hada fuska tayi tace"bani laima ta"
Yace"anki"
"Inada aiki mai muhimman ci gaba na,inba haka ba da sai kagane koni wacece"
Tsinkewa da dariya yayi yace"yheyheyhe abin dariya"
"Haka dai kace,ni dai bani laimata"
Gajeriyar murmushi yayi yace"song like something is wrong here,laimar ki KO tawa nidana tsinta Akasa"
"Bani kayana"
Yace"tunani nake tuntuni Ina kuma fatan Allah hada mu sai gashi yau dakanki Kika sake shigowa layina"
Laila tace"kai ko bani kayana"
Wannan saurayin tsayawa yayi yana Saki burucin sa sai laila tayi sauri ta cabke marikar laiman.
Nan suka soma ja inja da laimar,laimar ta balle.

Hada fuska laila tayi sannan tace"Kai laimar aunty na,Kai ko ai daman nasanka haka kake"
Wangale baki yayi yana kallon ta yace"Mai kike nufi da haka nake ko mahaukaci Kika dauke ni?"
"Nidai ba haka nake. nufi ba"
Sai ta Hada fuska
Mutumin ba niyar Saba kenan laimar ta lallace amma tuda kaddara ta riga fata dole a amince hakan ta faru.
Laila juyawa kawai tayi tafiyar ta, ta kiyale shi a tsaye.
Tsayawa kallon ta yayi yana kuma tausayin yanda take karkarwa,da sauri ya dauki laimar yaje wajanta da sauri sai ya Ciro jacket dake sanye jikin sa yasawa laila.
Dago kai tayi tace"Nagode"

Taka mata yayi har ya kaita inda take son zuwa,ta tsaya bakin get tace"nagode"
yace"amma ya sunan ki"
Murmushi tayi tace"laila,Kai fa"
Yace"sunana..........."
Murmushi tayi tace"ko dai kunyar fadamin kake"
Yace"haba dai"
Laila tace"koma meye zamu tattauna daga baya,Ina da interview ne yanzu, yazama dole nashiga yanzu"
Juyawa tayi ta soma tafiya
Saurayinnan yace"laila kiyi hakuri da abinda ya faru dazu"
"Babu komai,ni tuni na manta dan haka kai ma ka mantar kawai"
Yace"zanjira fitowar ki"
Gajeriyar murmushi tayi tace"okay babu matsala"
Tashige.
Mutumin juyawa yayi da sauri yaje wajan mai gadi yace" dan Allah Ina zansami inda ake sai da laima"

Vote pls.

WAYE SILA?Where stories live. Discover now