page 5

37 4 1
                                    

WAYE SILA.        ©®2019
  AN HEART BREAK STORY
SHORT AND IT'S MIND BLOWING
STORY WRITER
ABDUL ALHAJI MUSA (10K).
PHONE NUNBER 09077974042.
KARKASHIN
MIRINGA YOUNG WRITERS ASSO.

Page 05
Not edit so dont mind if you discover error pls

Yace"I'm sorry laila,lokacin da Kika bani wayar ki da kuma jakar ki in rike miki shine haji massage ya shigo daga mahaifiyar ki tana wishing naki happy birthday"
Murmushi tayi sannan tace"Nagode sosai"
Yace"ladies Ina cake laila ta yanka"
Fitowa da cake din akayi laila ta yanka sannan ta Fara karban kyaututtuka.
Tarawa tayi birjik gaban ta sai saurayin nan yace"laila anshi Your birthday gift"
Wani katoton kwaline dake lullube da laida mai yawan zanen furan ni jiki.
Ansa tayi tace"nagode"
Yunkurin budewa take sai yace"bi'a hankali karkiji rauni."
Murmushi tayi sannan ta bude,abinda laila ta gani ciki shine laimar ta daya balle,mamakin da laila take shine taya a cikin kankanin lokaci yayi wannan.
Yah giyara laima yakuma hada wannan gagarumin shagalin.
Kasar laimar sai taga wata yar wasika,budewa tayi sai mutanen dake wuri suka fara cewa ta karanta da Kara don kowa yaji meye aka ributa awasikar.
Da fari ta nuna bata amince ba amma daga misani sai tace"toh na amince"
Karantawa ta soma kamar haka" laila da fari naso naganki cikin haushi tun ranar da Kika raina min hankali a jirgi amma abinda ya bani mamaki shine da muka hadu sai naga banbanci a tare dake,ba ta yanda nake tunani naganki ba ,dan haka dolene yasa na baki hakuri daga Abokinki sultan".

Nanfa laila da sultan suka daura abota sannan kuma suka kasance tare.
Kullum sultan na zuwa yakai laila wajen tireni yakuma koma ya dauke ta Inda ta shi.
Haka wajen tirenin laila tayi kawaye da dama,kawarta quddisiya na yawan bata sawara akan ta sami miji tayi aure,amma kuma kullum inta tinkare ta da maganan sai tace"Ina Wanda nake so"

sultan yana yawan Kai laila wajen shan coffee su sha tare,gaskiya sultan shima ya kamu da son laila amma kuma ya gagara fada Mata.

WAYE SILA?Where stories live. Discover now