page 4

44 3 1
                                    

WAYE SILA.        ©®2019
  AN HEART BREAK STORY
SHORT AND IT'S MIND BLOWING
STORY WRITER
ABDUL ALHAJI MUSA (10K).
PHONE NUNBER 09077974042.
KARKASHIN
MIRINGA YOUNG WRITERS ASSO.

Page 04
Not edit
Pls ayi hakuri da typing error.

Mai gadin yace"gaskiya ba kusa ba,yana da nisa da Inda muke"
Wannan saurayin yace"dan Allah malam abu Mai muhimmanci ne dani,ko zaka iya taimaka min"
Mai gadin yace"Gaskiya sai dai ka tambayi wancen sikiyuritin,domin yahke yawan harka da laima"
Yace"OK nagode"

da sauri ya Kara sa wajan sokiyuriti,mutumin ya bashi hadin Kai yayi mishi kotancen wurin giyarata.
Da gudu ya ruga a na kuma zabga ruwan saman.
Zuwa yayi ya giyara laimar sannan yazo ya tsaya Inda sukayi da laila zaijira ta..

Bayan wasu awanni
Sai laila ta fito da gudu da kuma raha fuskar ta,iso shi tayi ta tsaya nishi.
Yace"how was the interview"
Tace"its so awesome,nayi komai successful....nagode Allah"
Murmuahi yayi yace"wow that's great,don Allah ko zaki bani dama"
Tace"alright "
Yace*OK ki biyoni'
Tace"Ina zamuje ne"
Juyawa yayi yace'tum yanzu,kin Mata kedai kawai ki biyo ni"

Tafiya suka yi acikin wata aiririyar hanya,mai tsaho sosai.
Suna ciki tafiyan b
Nan sai laila ta juya taga babu Wanda ke biye da ita ba,da sauri tace"Dan uwa kana Ina,ina ka shige ne"
Sauri tayi ta fice daga layin sai taga wani Jan layi Wanda ke Mata nuni da ta Kara gaba,ajiyayar zuciya laila tayi tace"kodai dan yankankai ne,koma waye shi  da kuma koma meye yake nufi,bazai hanani Kara sowa ba"
Wata kofa ta gani wacce akayi rubutu jiki da Jan fenti,an ributa laila you are welcome here.
Bude wa tayi ta shige,shigar ta sai taga wani makeken kelle an kuma ributa I'm sorry.
Murmushi tayi tace"hmm "
Dakin ya kasance babban farfajiya ce Wanda mutane ke daukar haya Dan birthday party ko kuma wedding ceremony.
Ayiwa wajen adone da furanni masu daukar hankali,duk Inda laila ta taba ko kuma ta daga sai taga an ributa I'm sorry jiki.
Juyawa tayi tace"marar suna ka fito na yafe maka komai ai tuntuni"cikin ihu ta furta hakan.
Dauke utar lantarki,jiyo sauti mutane na futar cewa"happy birthday to you happy birthday to you happy birthday dear laila happy birthday to you"
Bude utar lantarki akayi sai taga tuni mutane sun mata zobe,sai ga wannan saurayin ya sauko yace da laila happy birthday to you laila "
Laila cike take da mamaki tace"taya ka gane hakar?"

WAYE SILA?Where stories live. Discover now