page 7

33 5 0
                                    

WAYE SILA.        ©®2019
  AN HEART BREAK STORY
SHORT AND IT'S MIND BLOWING
STORY WRITER
ABDUL ALHAJI MUSA (10K).
PHONE NUNBER 09077974042.
KARKASHIN
MIRINGA YOUNG WRITERS ASSO.

Page 07
Not edit ayi hakuri da Typing error

Laila kakkabe jikinta tayi sannan tayi ajiyar zuciya ta bude kofar,Jan nunfashi tayi tace"Lisa"
Da sauri suka ringume juna,laila tace"yah su umma..?"
Murmushi Lisa tayi sannan tayi mata nuni da hannunta.
Laila hango umman tasu tayi ta ruga da gudu suka ringume juna.

Bangaren su Anna da sultan kuma hallau Anna ta hana yahyan ta sultan fita cewar ta sai ya gaya mata sunan yarinyar,sultan biris  yayi da ita ya gufe hannaye yana kallon ta,Anna gajiya tayi da jiran sultan sai tace"alright let it be,tunda kaki fadamin maybe zaka sanar da umma ina gaya mata."
Zara idanu sultan yayi ya tsaya kallon ta.
Kamal ko zaune yake falo yana dannadanne waya sai yaga kira, abokan sane ke kiransa sai yace da umma " wai bakujin yiwane"
Buga masa harara umman tayi sannan tace"da kake saurin meye zai hana kaje kaci awaje "
"I'm sorry mom but I can't wait any longer"
Tashi yayi da niyar tafiya sai ga Anna da sultan sun sauko,sannan abbansu ma ya sauko daga dakinshi.
Tsayawa sukayi Anna tace da abban ta Ina kwana daddy.
Yace"lapiya"
Sultan yace"morning mom,morning dad"cikin Sauri.
Abban su ya amma kuma uwar tayi shiru.

Bangaren su laila,rungume take da ummar tata tace"irin wannan bazatan haka"
Murmushi uman tayi tace"wannan shawaran kanwar kice Lisa"
Murmushi Lisa tayi tace"kumama ai bakiyi birthday ki tare da muba,shine ya karamin kwarin gwiwan wajan zuwannan namu"
Laila tace"Hmmmmmm,kawai sai suka wani zo daiden lokacin zuwan sultan"dafa goshi tayi sannan ta furta haka cikin siririyar murya.
Lisa tace"wani abu Kika cene aunt laila".
Gajeriyar murmushi tayi tace"Ahh bance komai ba,kinji wani abune?"
Tace"kamar karar muryarki naji".
"A'a bance komi ba,bari na hada mana breakfast ko"
Umma tace"bread da soyayyar kwai nake sha'awa"
Lisa tace"nikuma black coffee nake so da kuma shawarma"
Auntyn ta kuma tayi murmushi tace"taliya jelof nake so"
Laila da sauri ta tashi tace"what are saying all of you,kuna zaton yar aiki ceni ko kuma robot kuke tsammani?.gaskiya indomi Zan muku dukkan Ku."
Umman tace"indai indomi ne bana buka ta"
Lisa ma tace"nima haka"
Auntyn ta tace"laila ko marmarin su bakiyi kenan,ai yah kamata ko dutse sukace suna bukata sai ki dafa musu"
Zara idanu laila tayi tace"mene?".

Sultan karasawa yayi ya zauna dago ido yayi ya kalli Anna.
Murmushi Ana tayi lokaci data tuno abinda ya faru lokacin da tace zata fadawa ummar su,abinda ya faru lokacin shine da sauri sultan ya tsayar da Anna yace"I'm sorry sunanta laila Adam"
Ita kuma Anna tace"bana bukatar suna dauki kayanka zanje in fadawa umma komai"
Shine abinda ke sata dariyan umman dago Kai tayi tace"what so funny Anna"
Karo daya Anna ta tsayar da maganan ta soma Zara idanu.

WAYE SILA?Where stories live. Discover now