Kuskure 17&18

1.2K 60 7
                                    

🌸 *KUSKURE*🌸

   Written
   *by*👇🏻
Aysher Abbakar(Meerah)

® *Real Pure Moment of Life Writers* *P.M.L*💭💭💭

_ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ ơʄ řɛąɖɛřŞ_

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# *IG PML WRITERS*
# https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-08144932303
Follow me on wattpad @aysherabbakar

'''Page'''
*17&18*

I would like to use this chance nd explain some certain things that come across me yesterday , abunda yake faruwa shine, wata daga cikin fans tamun magana privately kan cewa taji ance novel ɗina na siyarwa ne,   ita kuma. batada account in faɗa mata ta inda zata turamun,  nikuma ko sau ɗaya ko a wasa ban taɓa cewa novel ɗin *kuskure* na siyarwa bane,  duk wacce tace na siyarwa ne to ƙaryane,  kar wata ta bada ko naira biyar dan siyan littafi na, in ma bakuda number na duk maiso tayi searching a wattpad zata samu,  in kuma batada app din kowani page na novel ɗina a ƙarshe akwai number ta,  ban yarda wata tayi ƙarya da sunana tace muku wai na siyarwa bane ta ƙarɓa muku kuɗi,  dan ni ban shirya da cin mutunci ko zagin media ba,  dan ni ban taɓa samun matsala da wata a media ba,  dan media kaɗan suke jira su sanya mutum a gaba da cin mutunci, dan haka kar wata ta janyo min zagi ni littafi na bana siyarwa bane,  in inason siyarwa da kaina zan sanar daku. Ngd...

Masu kirana da mun text nagode sossai,  kuma na samu lafiya Alhamdulillah, nagode Allah bar xumunci

Bayan an tashi daga assembly ground suka nufa class,  nan baɗɗo ta nuna musu sabuwar wayarta,  dukansu suka hau santi kowa na faɗin albarkacin bakin shi, da aka fita break ko hotuna suka rinƙa ɗauka da wayar har aka koma class ko daman sake cin abinci basu samu ba.

Deedat ne ya kirata ana saura 10mns a closing school,  tana picking suka gaisa sannan ya tanbayeta school,  ji tayi ya ce" little sis plx drive carefully banda rough driving,  nasan gang ɗinku da rawar kai"

Tura baki tayi tace" to naji"

Dariya yayi yace" drive safely"

" i will " ta bashi amsa sannan ta ajiye wayar.

Ana tashi ko suka shige motor ta kwashe su,  basu tsaya ko ina ba sai joint ɗin ice cream,  sai da suka yi ta haukan su sannan duka ta dropping ɗin su sannan ta kama hanyar gida.

Yau ta kama weekend,  tana zaune gida yau gaba ɗaya gidan so bored to her,  tashi tayi ta sanya dogon riga black colour dan ita nan duniyar nan dogayen riga sunfi birgeta,  shes more comfortable in it.

Duba time tayi taga almost 4:30, key ɗin motor ta ɗauka sannan ta ɗau ƙaramar handbag ɗinta ta fice.

Bata ma san inda zataje ba zaga titin kawai take tana sauraron waƙar chrisbrown little more,  wucewa tazo yi ta wata eatery,  sai a lokacin ta tuna she haven't tke her lunch.

Da sauri tayi parking ta ɗau jakarta ta shiga ciki.

Zama tayi aka kawo mata menu tayi order fried rice nd chicken se drinks.

Bata wani ci da yawa ba ta biya bills ɗinta sannan tayi take away na ice cream da pizza nd meat pie.

Fitowar da zatayi taga wata babbar motor land cruiser tayi blocking ɗin motar ta.

She's not in a good mood dan gaba ɗaya yau ranta a ɓace yake,  tsayawa tayi taga uban waye wannan?   meye yake taƙama dashi da zaizo ya blocking motarta ta baya?   duk wannan space ga enough parking space amma ya rasa yanda zaiyi parking sai bayar motarta?  Kuma hakanma he blocked her ta ina to zatayi reverse ta fita a wajan?  Wata uwar tsuka tayi ta jingina da motar ta aje handbag ɗinta a saman motar sannan ta harɗe hanunta waje ɗaya tana taunan chewingum tana girgiza ƙafa,  kallo ɗaya zaka mata kasan yau masifa ce kawai ke cinta.

KUSKUREWhere stories live. Discover now