7

8 6 3
                                    

Wow kawai suke cewa lkcin da sukaci Karo da sarkan diamond da ring mai alphabet din sunan su da wani designer apple wrist watch

Receipt din da abba ya manta bai cireba hauwa ta gani

Xaro ido tayi
Deedee kinsan nawa wannan abubuwa
Each box fa 1mill

Dan allah fa wow kice de yakar jamaa xamuyi dasu wlh na xata basu kai haka ba

Thanks Abba
Muje mu nunawa ummi sannan mu kaiwa momy
Koda suka shiga dakin ummi tana toilet
Dan haka suka wuce gdansu hauwa

Momy da baba na xaune a parlour
Su deedee suka shigo

Momy baba sannu da hutawa
Ywwa sannun Ku yan albarka cewar baba
Momy tace yadai naga kuna ta fara'a
Nuna ma momy sukayi boxes din

Masha allah duk ku kadai yaran abba da baba

Masha allah abbah ya kyauta ai
Nima tawa kyautar bara na dauko muku
Ihuu suka sa suna murna

Miko musu baba yyi
Passport suka gani
Baba yace aikin umrah daku xaai

Rungume baba sukayi thank you so much u are the best
Momy ki taya mu godia wurin Abba da baba

Daga haka suka koma gdan su deedee suka nunawa Ummi da abbah

Ranar de ko wacce da farin ciki suka kwana
Gashi gobe su khalid xasu dawo

SATURDAY
3:30pm

Suna kan hanyarsu ta xuwa airport
Deedee sanye da wata navy blue abaya da stones light blue tayi rolling da mayafin abayan tayi balain kyau ga murmushi dauke a face dinta
While
Hauwerh sanye da red abaya da golding stones itana ta yane kanta da mayafin abayan
Sunyi bala'in Kyau

Basu dade da xuwa ba jirgin yyi landing inda suka xubawa stairs din ido
Yayin da suka fara hango mahir yana tawowa
Sakk balarabe domin kuwa mahir kyakkyawa ne na ajin farko

Bayansa kuma khalid ne kyau ne ke dukan kyau ga jindadi daya ratsa su da hutu

Murmushi kwance a face din hauwa da Deedee

Gani sukayi wata yarinya da baxata fi su a shekaru ba tayi huggn din mahir snnan ta gaida Khalid

Wayar hauwa ce ta fara kara dauka tayi
Yace kuna ina ne ?
Hauwa tace kallo gefenka
Murmushi yyi yayin daya hangosu
Mahir ma ya hangosu

Smiling yyi sannan suka karasa yyin da driver din daya kawo amiirah kanwar mahir ya dauki trolley dinsu xuwa mota

Yan mata adon gari cewar Khalid

Gaishe su sukayi tareda yi musu sannu da xuwa

Gaisawa sukayi da amira yayin da suka fara hira da hauwa Dan amira akwai surutu

To parrot ya isa cewan mahir
Dariya sukayi dukka sannan suka Jero xuwa inda motan su take
Yayin da Khalid da hauwa suka ware mahir ne ya kalli amira yace ga kawa na miki kuma unguwa daya muke
Amiira tace eyyah ya akai bamusan juna ba
Mahir yace kullin kuna gda taya xakusan juna

Dariya sukayi yyin da sukayi exchanging number

Daganan amira ta shiga mota yayin da driver din khalid yake jiransa

Mahir yace u look soo beautiful
Deedee tayi smiling tace thank you bro
You too

Daga haka bai kara cewa kome ba ya dauko waya ya Kira khalid yace nifa na tafi dan a gajiye nake

Ganinan xuwa wait

Tawowa sukayi yayin da yake ta bawa hauwa dariya

Sallama sukayi yayin da sukace da daddare xasuxo domin basu tsarabar su

She's Mine🌹Where stories live. Discover now