part 2

16 3 0
                                    

Mahir's POV

Good morning mamii

Morning my son how's your nyt

Fine alhmdllh, mamii where is asim ?

Asim bai dade da fita ba ai sai de ka kirashi
Ok ummi ni xan fita
Tom shknan saika dawo son

Who's mahir?

mahir mubarak sundus, he's d first born asim second then amirahh last born
They're origin is kano but lives in abuja

But haj ameena their mother she's shuwa arab she is simple and amazing , they loves their mother so much especially mahir

Alhj mubarak abdulmuminu sundus , hes senate present with lots of companies

Mahir is working at NNPC with his best friend clld khalid
They loves each other
😍 ❤ 😘

Mahir ya fito kenan a mota yana tafiya kawai yaji ya buge mutum
Innalillahi
The other girl da suke tare da wadda aka buge sai ihuu take
Daukanta yayi kawai yasa a mota dayar ma ta shigo suka wuce hospital

Fadila is busy crying and calling hauwa's name

Mahir yace ke kin cikawa mutane kunne sai kace ance mutuwa xatayi
Kuma ki kira a gdanku ki fada

Naki inyi shiru din ka buge mutum amma masifa kke min wlh ta mutu kaima saina kashe ka

Xaro ido yayi yana kallonta da mamaki to ai sai ki kasheni din yaja tsaki yana tunanin tsiwar yarunyar

Baa fi minti 15 ba momy da ammi suka xo

Fadila da gudu ta tafi ta rungumesu tana cewa wlh kunganshi can ya kashe ta

Dago kai yyi da sauri jin ance shiya kashe ta

Aa fadila daina fadan haka cewa momy

Xuwa yayi kusa dasu ya gaishe su ya fada musu ydda akayi yace bama wani ciwo taji ba

Ammi tace to masha allah , allah y kare gaba

Fadila kam har suka shiga inda hauwa take kuka takeyi
Hugging dinta tayi tana tmbyar ta ba abin da takeji
Hauwa tace fadila kiyi shiru banji ciwo sosai ba

Daidai lkcin mahir da mamii da khalid suka shigo
Gaisawa sukayi da momy da ammi

Khalid kuwa idonshi ya kyallo hauwaa yaji duk duniya ita yake so

Itakam fadila tayi shiru sbda mugun ciwon da kanta yake

A haka mamii da su ammi har sun saba kuma sunji ma unguwan su daya gida 5 ne ya rabasu

Ita kam hauwa rufe ido tayi ganin kalon da khalid yake mata duk ya takura ta

Fadila ta kira take fada mata wancan mutumin ya dameta da kallo duk da ciwon kan da fadila take saida tayi smiling sbda itama ta lura tace sis i thing he falls with u ta fada tana dariya

Hauwa ta hade rai tace ai kema wancan ke yake kallo ta nuna mahir
Dariya kawai tayi ta xauna

After asr
An sallamo hauwa ta dawo gda
Fadila na sallah hauwa kuma tana gado ta lumshe ido kamar me bacci
Tunanin khalid kawai take ji take damaa xancen fadila ya xama gsky

Fadila ta idar da sallah ta hau gado sis tunanin me kke ko wancan mutumin?

Bude ido tayi tace wa kenan
Fadila tace kar fa ki raina min hankali wollah u are thinking about him
Right?

U are true deedee (fadilas nickname)
Ji nake dama ya soni

Dont worry sis kyakkyawa kumar ke da kanshi xaixo yace yana sonki with time xakice na fada miki
To allah yasa thank u my deedee

Pls
Share
Comment
And hit d star below

She's Mine🌹Where stories live. Discover now