10

9 1 1
                                    

3yrs later

Deedee na hango ta shiga wani Katon
shop da gani an xuba kudi a wurin
Gani nayi an rubuta

DEEDEE'S PASTRIES & BAKERY

Wow kawai nace bayan na shiga wurin

Wanda suka isa ne suke xuwa siyan birthday cake , cup cake , milkshake, snacks drinks and more

Deedee nd hauwa sun kara kyau da hutu
Suna 400 level ynxu

Ansa ranar bikin hauwa da khalid
Deedee kuma sai a month dinnan xaa sa

Where is Aminu?

Aminu tun shekara uku baya babansa yakai shi kasar waje domin aika aikan da yake a naija ya ishe baban shysa ya manta da Deedee da mahir
Aikuwa bai fasa abin da yake ba ya kara xama dan iska na gaske
Last week ya dawo

Mahir ma ya tafi abroad 1yr yau da safe ya dawo

*****************************

Mahir ne ya shigo shop din Deedee
Bayan ta kawo mishi favorite dinshi red velvet cake perfait

Yace my queen i soo much mss u wallhi bakiga har wani rama nayi ba ya nuna kansa

Dariya tayi tace a hakan bayan ma kullin kara jin dadi kke
Anyways i mss u too wlh

Yace cant wait asa ramar mu dake wlh

Na matsu fa

Xaro ido tayi sai kuma ta sunkuyar da kanta

Smiling yyi ya cigaba da cin cake dinshi

Wani guy na gani tare da abokansa sun shigo shop din wa xan gani banda Aminu😳

Da gani kasan yan iskane

Aminu de jin labarin wurin cake din yyi sbda yana son cake

Ido hudu sukayi da aminu da Deedee ji tayi kirjinta ya buga
Sharewa tayi sbda bataso mahir ya gane

Wani kallo ya dinga bin mahir dashi yana ayyana abubuwa a ransa

Sawa yyi akayi musu ordern abinda suke so

Deedee da taga haka cewa mahir tayi yaxo su tafi ta gaji

Tashi yyi yace korata de ake
Tace ni na isa in kori king
Dariya yyi snnan suka fito

Sallama sukayi yayin da deedee ta shiga motanta mahir ma ya shiga tashi

***********†****************†

Ayau ake bikin nabil da nahil so we are in kano

Nahil laila xai aura kanwar khalid nabil kuma wata course mate dinshi ce tun a China

Shiri muke na tafiya dinner
Bayan an gama mana makeup muka dawo gda hauwa ta wuce gdan granny xata dauko kayanta inda akay ta daukana pictures

Shiri muke na tafiya dinner Bayan an gama mana makeup muka dawo gda hauwa ta wuce gdan granny xata dauko kayanta inda akay ta daukana pictures

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.
She's Mine🌹Where stories live. Discover now