2 months later
@hauwas house
Hauwa tana dakinta tana shryawa domin raka momy Unguwa
Fadila ta shigo
Babe ina xaki naga kina daukan mayafi?Wlh kinga momy xan raka biki daman ynxu nake son kiranki
Ohh to ba in shirya nima
She started paiting her face with foundation
She spend more than 10 mins for d makeup
Wlh na gaji da jiranki gsky ki taso haba sai kace ma an sanki a wurin bikin
Hhhhhhh eh din sainayi wlh rabona da powder tun ranar grad dinmu fa
To naji taso mujee
Ohhh da wannan kayan xanje ai kya bari naje na canja abaya ce fa a jikina
Ohh Deedee matsala muje tohh
Sun fito ne suka rasa momy ashe ta gaji da jira tayi tafiyan ta
Wlh deedee yau me rabani dake sai allah gashi kin jawo momy ta tafi
Me Deedee xatayi banda dariya aikuwa hauwa ta biyo ta suka fara xagaye gidan a haka har suka gaji
Suka dawo suka xauna a gardenMakeup din deedee duk ta lalace taje ta wanke face dinta snnan ta dawo tace babe tashi muje yawon da kike so daman nima inason fitan
Yawwa wlh daman yau gdan ba dadi
Driver din su hauwa ne ya kaisu froozenscop shan ice cream bayan sunyi order an kawo musu suna sha suna hira
Gefen su wani guy ne hadadde ba wadda ya gano sai Deedee kuma yaji duk duniya sai ita
Matsowa yyi yace hello babes hauwa ce ta amsa da hi
Deedee kam ko kallonsa batayi ba
Xama yayi kusa da DeedeeBabe ykk
Sai naga kamar na sankiA ina fa cewar Deedee
Daga kai sama yyi alamun tuna inda ya Santa
Sai kuma yace gsky i cant remember but if u won't mind can i have ur number?Nooo tace a takaice
Takura su yyi yana magiya yace pls babe kisa baki ta bani man
Hauwa tace dan allah ki bashi kinga sauri muke
Dakyar de Deedee ta bashi sannan yyi godia ya tafi
Deedee tace maye kawaiHauwa kam dariya tayi ta cigaba da danna iPhone Xr max dinta wadda iri daya ne dana Deedee
A hanyan dawowan su ne khalid ke fadawa hauwa cewa gobe xasu dawo murna agun su baa fada
Deedee fa ko contact din juna ita da mahir basu dashi amma take murna😂
Gidan su deedee suka wuce bayan sun gaida Abba wanda ko 1 hr baiba da dawowa daga tafiya
Dakin deedee suka wuce inda sukayi sallan magrib sannan suka dawo gado hira suke amma hnkalin su na kan wayoyinsu
Deedee ce tayi posting pic dinsu da aukayi daxu a froozenscop
Sunyi ba'lain KyauParis
Xane mahir yake a resting chair yana danna wayar sa kirar iphone 11 wadda ko kasan Nigeria bata shigo ba
Yana shiga insta hoton yyi Karo dashi
Masha Allah kawai yace yayi da yyi comment
Wow u guys are 🔥🔥🔥🔥
Deedee: awwwwwn tnx bro
Mahir sai kawai ya koma private
Mahir:beautiful how are u?
Deedee: am good bro , hows work?
Mahir : alhamdulillah fa, we are coming back nija tomorrow insha allah,
What do u want me to bring for uDeedee: anything special bro
Mahir: okay dear don't worry
I just want u to come with hauwa tomorrow when she is coming to d airport cos Khalid told hauwa to comeDeedee: okay bro dont worry
What time are u landing ?Mahir :4pm insha Allah
Deedee: Allah ya kaimu cant wait to see u
Mahir : me too dear
Keeeee kixo Abba na kiranmu waima dawa kke chatting
Wlh mahir neOhhh yaushe kuka fara baa sanar dani ba
Dariya deedee tayi tace wlh ynxu ne fa commet yyi a pic dinmu shine yake fadan gobe xasu dawo wai nima inje in xakijeInyeeeee su Deedee
Ummi ce ta katse ta da cewa waiku ana kiranku baxa kuxo ba
Ohh gamunan ummi
Palon abba suke a xaune yayin da abba yake fada musu a Ina sukeson yin karatun su kasar waje ko nan
Deedee ce ta fara cewa abbah nide anan saide ko hauwa tanason fita
A'a abbah nima annan nake so
To masha allah
Allah muku albarkaSuka amsa da Amen
Abba yace to sakamakon kokarin da kukayi a makaranta ko wacce ga gift dinta abba ya miko musu wasu box guda biyu
Dukda basusan mene a ciki ba amma ihuuu suka sa suna me gidewa abba snnan suka ruga da gudu xuwa sama
Abba ya gyada kai yace allah y rayamin Ku
Heyyyy my people how's d chappy
Pls
Vote
Share
Comment
YOU ARE READING
She's Mine🌹
Şiirhey readers , so this is ma first story hope u will enjoy it ,and pls sorry if u see any typing error cos this is d first tym pls follow , comment and hit d star below thank you fadilahkibiya❤