9

9 3 3
                                    

Here is the cakes

Here is the cakes

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

I just said wow Kiran khalid nayi nayi mishi godiya Yace min anjima kadan xai dawo

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

I just said wow
Kiran khalid nayi nayi mishi godiya
Yace min anjima kadan xai dawo

Toh nace mishi

Hauwa ce ta jani garden tace in rufe ido na sai munje

Bayan na bude i just said wow and i hugged her she said this is my gift bestie

See what i saw

Gefe kuma frnds dina ne na school kowa da abinci a gaban sa

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.


Gefe kuma frnds dina ne na school kowa da abinci a gaban sa

Gefe kuma Khalid ne amma banga mahir ba

Still ina rungume da hauwa
Nace thank you so much sister u are more dan friend to me i love u soo much

They started singing happy birthday to you

Naxo yanka cake kenan mahir ya shigo yana tafi

Happy birthday to u love of my life , i love you soo much my baby

Kowa kallonsa yake yayin da mahir yayi balain kyau

Rufe face dina kawai nayi Ina dariya

Matsowa yayi ya rike hannuna muka yanka cake din

Mikon wani kwali yayi yace this is my gift my baby

Mukullin mota na gani bansan sanda nayi huggn dinshi ba

Nace thank you so very much
U are my life
I love u
Tafi aka fara yi akasa waka aka fara rawa

Khalid ne ya matso yace nice couples
Dariya sukayi

Yayin da isnap photographer yake ta daukan su picx

Bayan kowa ya watse kusan kowa ya bata gift  mahir ya nunawa deedee motar

Bayan kowa ya watse kusan kowa ya bata gift  mahir ya nunawa deedee motar

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Mercedes benz E-class

Kuka kawai na fara yayin da suke lallashina
Mahir yace to birthday gal bye sai munyi waya
But make sure u wipe that tires okay

Daga kai kawai nayi

Khalid ne yace sai munxo dani bye

Drlng take care
U too hauwa tace

Saida su deedee suka fada wa iyayensu suxo suga motan ta

Sau nahil da nabil kuwa mamaki kawai suke barin ma nahil da yace wane asararren ne yyi kyautan mota

Nabil yace wow sis kina fire fa

Nima nace kina 🔥🔥🔥🔥🔥🔥

Aikuwa hauwa tayi posting pic din motan tayi tagging Deedee da mahir

Kowa yayi comment inda ake ta sha'awa

Sun dawo daki inda suke duba abubuwan da aka bawa Deedee gifts wata teddy hauwa ta gani red tace wlh sai kin bani ita

Sun dawo daki inda suke duba abubuwan da aka bawa Deedee gifts wata teddy hauwa ta gani red tace wlh sai kin bani ita

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Cillo mata nayi nace gashi kada ki cinye ni

Khalid ne ya kira ta dauka tayi tareda shigewa bargo

Nace naga romio da juliet ma

Waya ta na cigaba da dannawa yyin da nake ta reply messages din mutane

Kira na mahir yayi
Mamii ya bawa wayar
Gaishe da ita nayi mami ta amsa tareda cewa allah ya albarkaci rayuwa dota inlaw long life and prosperity

Thank you mamii really appreciate
Tace dont mention ki gaida mom tace xataji

Karba yyi yace hw far

Nace aida sai ka fadamin in shirya ai
Dariya yyi yace ai kece shirin

Dariya tayi tace Ina amira , hauwa tace ta fada Mata amma bataxo ba

Yace wlh amira ba lfy ynxu ma asiim ne ke bata taimakon gaggawa kafin a wuce da ita hospital (asiim he's fresh doctor)
Eyyah pls kace Ina duba ta
Wlh banji dadi ba
Sai munxo dubiya

Ohk Allah y kaimu queen

Ba in barki dan nasan kin gaji

Ohk king i love you
I love u to
Bye

***************************

Nikam Ina wannan saurayin daya karbi no din deedee a frozenscop?
Ba mu waiwayeshi

Ameenu muhammad da ga minister  muhammad sardauna

Kyakkyawa ne ajin farko ga kudi ga hutu matsalar sa daya shaye shaye
Dan iskan yaro ne
Ya kashe mutum ba wani abu bane

Kusan kullin saiya kira Deedee amma bata dauka
Text din yau daban na gobe daban

Amma deedee ko karantawa batayi
Tunda Deedee ta ganshi bai kwanta mata ba

Picz din deedee yake  gani suna yawo a Instagram
Kuma ya lura da mahir suke dating ga ydda yayi la'akari da yadda yayi posting picx dinta yana koda ta ga picx dinsu tare

Ameen yyi alkawarin inde bai samu deedee ba saide kowa ya rasa

Tofah🤔
Me ameen ke shirin yiwa deedee ko mahir

Next chapter insha Allah

Oh my god our innocent deedee is in trouble😭

Pls kindly
Vote
Comment

❤❤

She's Mine🌹Where stories live. Discover now