3

14 3 0
                                    

Mahir wlh inason yarinyar da ka buge ni kawai kaxo muje gdansu muce dubata mukaxo pls kaga in bamuje yauba gobe nefa tafiyar mu and bamusan ranar dawowan mu ba

Ohk maye muje
Dariya khalid yyi yace naji din

Fitowa suka yi zuwa gdansu fadila

Gateman suka fadawa dubiya suka xo
Har guess parlour ya kaisu sannan ya fadawa ummi anxo duba Hauwa

Falon ta shigo dan ganin wanda suka xo

Awwww ashe kune to ba in kira ta
Amma ya sunan yaran nawa ta fada tana smiling

Gaishe ta sukayi sannan khalid yace sunana khalid wannan kuma mahir
Tace masha allah ba a kirata

Ammi kiran su tayi tace fadila takai mushi drinks hauwa kuma ta wuce ta tafi wurinsu

Hauwa kanta a kasa ta shiga
Kirjinta yace duum ganin khalid a xaune

Dakyar ta saita kanta ta gaishe su suka amsa

Fadila ce ta shigo
Itama saida ta tsaya ganin wanda yaxo
Daurewa tayi ta xuba lemon ta basu ta dawo ta xauna

Shiru ne ya ratsa parlourn
Mahir yace ya jikin hauwa tace da sauki yace allah y kara sauki
Tace amen
Yace mara kunya ya gda
Fadila dago kai tayi taka mahir yake mata mgna nata san lkcin da murmushi ya kubuce mata ba shima murmishin yayi yana koda ta a ranshi

Khalid yace amma bamu san sunan ku ba
Fadila tace ni fadila nake wannan kuma Hauwa
Yace masha allah suna masu dadi

Mahirr yace to mu baku tmbyi sunanmu ba

Hauwa tace to mene sunan ku

Wannan khalid ni kuma yaya mahir

Dariya dukka sukayi
Khalid yace wato ni ba yaya xakace ba ko
Mahir yace dont mind him na girmeshi fa

Dukka dariya sukayi

Hauwa da khalid de sunyi exchanging number
Da xasu tafi suka ajiye bandir din kudi sukayi tafiyar su dukda fadila da hauwa sunce su barshi

Guy ashe yarannan they're very nice and sweet
Da naxata fadilan nan ba haka take ba she shes very calm and funny

Hhhhhh kaide kode kana cikine

No fa kawai de halinta yayi min wlh

Khalid yace yea all of them sunyi wlh
Amma wai sisters ne

Mahir yace maybe tunda gashi suna kama kuma gda daya suke

Khalid yace well ni naga matar aure ai
Murmushi kawai mahir yayi

Wow fadila kinga ashe xan iya samunshi gashi ba ruwansa

Fadila tace wlh nima nayi mamaki dana gansu barinma ya mahir ydda ya nuna min a hospital kamar dan girman kai ashe sai ka xauna dashi xaka fuskanci yana da saukin kai

Yea kema allah yasa mahir ya karbi no dinki dance l wllh kun dace
Dariya fadila tayi suka hau sama

tuesday morning

At airport
Mahir and khalid are traveling to paris to do some work

Hey u have to call hauwa and tell her we are travelling mahir said

Ohh yea let me call her

Hauwa she answered the call and great him
Hauwa i forgot to tell u that we are travelling to paris this morning

This early morning ?

Yea sorry for not telling u pls we are going with mahir

Ohk shknan allah y kiyaye

Ameen dear bye xan kira anjima

Ohk bye

Hmm shine baka tambayi lfyn fadila ba ko
Khalid yace to ni mece tawa da xan tmbayi lfynta?

Ohh ni hauwa din mece tawa da dana tuna maka ka kira ta ka fada mata

Ohh sorry hkne amma to in karba maka no dinta mana

Aa ni bance ba malam

Okay

Tunda suka shiga jirgi ba wanda ya karawa danuwansa mgna muskilincin nasu yaxo daman haka suke wani lkckcin dan suk suna da muskilanci

Fadila kinji fa wai khalid da mahir sun tafi paris

Haba de

Wlh daxu yake fada min duk sainaji ba dadi wlh

Eyyah wlh nima haka amma baxa su dadeba ko
Wlh bai fadamin ba amma yace xai kira

Ohk allah yasa

Gdansu hauwa suka shiga suka tarar da ya ibrahim yayan hauwa yana da mata salma da yara 2 yana xaune a lagos yau yaxo

Oyoyo ya ibrahim yaushe kaxo baka fada mana ba
My twinz i want surprise u thats why
Ohh sannu da xuwa

Ina anty Salma da tsarabarmu

Ai kunji matsalar ku san xuciya
Dariya sukayi gaba daya
Momy tace ai da gskyan yarana

Hey hows d chapter
Pls
Share, comment, hit d star
Love u oll

She's Mine🌹Where stories live. Discover now