Al'ajabi

180 14 5
                                    

Jannah na zaune a gaban takardunta, ta sa su a gaba rai a bace. Sunce suna so tayi karatu amma me zata karanta a nan? A ita saninta kusan duk a bun da tayi ne a SS1 da take school a Canada. Sai dai kawai ya zama revision a gareta dan gani take babu amfanin sake bata lokaci a kai.

Basu dade da dawowa daga asibiti ba saboda Sumayya taje regular check-up dinta da takeyi after every three months. Wayarta da tayi ringing ne tasata murmushi ganin sunnan wanda ke kai. Hannan Idriss ce ta kirata. "Salam babe. Missing you wallah" ta jiyo muryar Hannan.

"Me too Hann I'm missing you guys" nan tajiyo muryar Zainab Luqman, Diana Daniel, Afeerah Hashim da Hannah Henderson sun fada akan wayar. Yankar da voice call din tayi sannan sukayi video call take ce musu in Allah ya yarda next year zata zo Canada University.

Shiru Jannah tayi tasa takardunta a gaba tana kallon ikon Allah. Sam taji tsarin karatun nan baya birgeta. Ace a school dinma a class daya mutum zai zauna ko wani subject, sai time to time ake barin class shima dan religion ko club ko other activities.

Gashi gym nasu be kai na former school dinsu ba dan ko lockers din ba irin nasu ba. Gashi matan ma basu damu da sports ba bayan ita a school dinsu itace famous jock.

Karatun ma kawai yi take saboda rage asara. Subjects dinma ba wanda ta sani bane bane. Sun bamabanta sosai da na former school dinta. Wasu sunan ne daban wani ma bata sani ba kamarsu civic dasu government.

Wasu kuma ba haka ake kira a school dinsu ba. Ita history kadai ke burgeta. Duk dacewa business take son karantawa bai hanata yin Physics a can Canada ba amma anan wai sai dai Biology ko Agric. Gashi an kusa fara test bata ko alaman za'a karamata wasu subjects ba dan rabonta da photography tun tana Canada.

Tana kokarin maida takardunta taji Sumayya na kwalla mata kira "Hurry up Angel" ta sake fada. Ita kanta Jannah mamakin mahaifiyarta take. Ita yanzu in an barta ihu take yi amma a wajen Jannah bai wuce magana ba saboda tsawon rayuwarsu Sumayya bata kasance mutum me ihu ba. Tana da sanyin bala'i ga kuma siririn murya. Kullum ce musu take yi 'ya mace bata ihu'.

Da wuri Jannah ta wuce karamin sunroom da Sumayya take zaune. Shigowarta keda wuya Sulaimi ta shigo tana wani hada rai. Harara Jannah ta watsa mata dan ita bata ga dalilin da zai sa a raina mata uwa ba muddun tana raye. "Umma tace kizo parlor" . "Toh" Sumayya ta fada hade da sake mata dazzling smile da ya ba Sulaimi mamaki. Bata ga rashin kunyar da ta mata bane take mata murmushi?

"What is it Mamie?" Jannah ta tambaya tana mamakin hali irin na mamanta.. "kawayenki ne suka kirani wai you weren't picking their calls" "Mommy Muslims or Christains din?" Ta tambaya saboda tasan basa waya da Diana da Hannah wednesday's da yamma saboda bible school da suke attending .

"It was the three of them and today, I didn't understand their voices they sounded hoarse" "Subhanallah Mami I need to call them. I want to make sure they are ok" nana idanunta suka fara cikowa.

"No one stopped you Angel" Ko rufe baki batayi ba wayar ta fara rigging. Ganin country code na Canada yasa Jannah saurin daukan wayar watakila friends inta ne suka kira da numbern yayunsu saboda Sumayyana da contacts dinsu gaba daya har ma da iyayensu mata.

Hannu na rawa Jannah tayi picking call din "peace be upon you" "peace..peace be unto you too .." ta jiyo muryar Diana Danielle'. Har a yau tana me sake godewa Allah da ya bata kawayen arziki.

Duk da cewa biyu musulmai biyu ba musulmai ba be hanata addininta ba saboda ko tuition suke yi a school da zaran lokacin sallah yayi, Christians dinne zasu fara matsa musu suje suyi sallah. Hakan yasa ko waya zasuyi ba su cika using 'hello' ba.. "What is it Dii? Why are you crying? Your scaring the daylights out of me. Please speak up" Jannah ta fada a tsorace.

ILLAR MARAICIWhere stories live. Discover now