page 9-10&11-12

1.8K 55 1
                                    

[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJIN HALITTA*

*Wannan page din sadaukarwane ga kainuwa fans 1-12 nakune wannan kuyi yadda kukeso dashi nagode da comment  dinku agareni Allah ya bar kauna ameen*


           9-10

Haka suka karasa gidan sunata kowa nata sake sakensa a zuciya suka shiga sukai masa iso ya gaisa da umma da mama aka bude masa sitroom suka zauna da babansu sunata hira ya suna dakin umma sunata hira  chan maryam ta mike tafito shiga dakin mamanta ta fada cinyarta mama gaskiya kisa baki ni bazan koma gidan nan ba nagaji badadi ke bana san iskanci kinsan halin mahaifinku jibi yadda kikai kyau kwana biyun nan dan kikai sannan kice ba dadi dan haka sawunki a likkafa tashi ku tafi Inda kuka fito bazaki jazan bala'I ba gun ubanku


Wallahi umma ba inda zani nan ne gidan ubana dan haka anan zan zauna  rai bace ta koma wajen umman nafeesat tasa kuka ita batasan komawa gidan nafeesat gaskiya ita tagaji umma  tace bazaki komaba yi zamanki yata bawanda ze takura miki Dama sangartace daga mura tawani kwasheki kwanta ki huta ki zamanki haba umma cewar nafeesat babane fa yace ya bar mana ita umma ta hade rai kebansan hauka yammata biyu muka aura masane Koko muma mahaukatanne irinku wuce ku tafi gida dare yafara nafeesat  tana ta sharar kwalla ta fito taje dakin mama dan siyi sallama kafin taje dakin umma chan taje suka gaisa suka sha hira


Lafiya yata naga kina kuka cikin kuka tagaya mata umma ta hana maryam ta tashi su tafi ranta idan yai dubu ya baci jira ina zuwa taje takaraci fadanta basu tanka mata ba tunda kun maidani dutse bara naje na turo me iko da yar taki dan yata tana bukatar zamanta za'ai mata haka Ana wani wulakantata harda sata kuka me yar taki ta iya banda shagwaba da sangartata dakike A fusace tajuya taje sitroom takira babansu tagaya masa rai bace ya ce muje gidan dan sirikin nasa yaji meke faruwa bayan  shiya rokeshi alfarma tun jiya ya kirashi yace yabarta a gidan saboda aikin dare yakeyi shiko wani nauyin aka rage masa shiyasa da suka Kira yace yabar musu ita tazauna danshi anrage masa wahala rai bace ya shiga gida


A fusace ke fito koni sa ankine bangaya miki kin koma gidan kenan ba fito nace jiki a sanyayeY umma tace haba Alhaji dakata bansa dakeba balle na kwashe dake bakuji takarar danai muku akan wannan maganarba ko jiki a sanyaye tace allah ya baka hakuri ke kuma maryam tashi ku tafi ta fashe da kuka ta rike umma dan ita harga allah tunda mutanen nan najiya suka gaya mata komai take tsoron arfan da gidansa dakyar umma ta bambareta ta fito tanata kuka nafeesat tace menai miki maryam kike guduna kike gudun zama dani ko ina cutar dbbake bansaniba ke yar uwatace karkimun wannan  horon dan allah nasaba zama dake ke kike deban kewa kinsan shi bama zauni bane da daddare da yardarsa zaki zauna a gidan ai ki kwatar da hankalinki kanwata itama kwalla take tasan tsoron abunda ya faru jiyane a ranta

Itama maryam tarungume yar uwarta tana kuka bagudunki nake ba inada dalilina wanda ku bazaku ganeba tundaga jiya naji gidanki ya siremun rufe mata baki tayi dan karta Tona mata asiri kuwuce muje kwayi koke koken naku a hanya haka suka fice jiki a salube ko sallamar kirki basiyi da iyayensuba kowacce ranta cike da tausayin yayansu dakewa kawai sukai sunsan Alhaji akan kudi kuma yai musu takara indai maryam tadawo to kowacce ta tafi gidansu shiyasa umma tai haka badan ranta yaso ba Ita kanta tana kewar autar tata


DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now