30&40

247 14 1
                                    

30

Lokacin kuma safeeya tana falo  Abba yakirata yanacewa Anrago bikin domin Haidar yafadamashi, wulakacin dataakemasa,

Dasun gama Exam da sati ukku zaayi bikin dakinta zatayi bautar kasa, tofa😣😣😣
Muje zuwa


Lokaci yana tafiya kwanaki sunaja saffeya yau kingi 1 week sufara exam Abu yahadema safeeya biyu.
Kowa ya ga safeeya sai yatausayamata tarame sosai sai fari kawai,

Shima Dr Ahmed kowayaganshi baya tare da walwalla tare dashi Abinka dama da miskili sai yakara miskilanci

********************************************************

Komai yayi farko zaiyi karshe yauga su safeeya  sungama Exam yau lafiya sunata pic din bakwana da yan makarantasu.

Domin wani saikadade bakaganshi ba wani ma har karshe rayuwa bazaka sake ganinshinba.

Amma kowa yaga safeeya bata cikin walwala Meenat ketajawota kota Saki jikinta Amma murmushin karfin hali kawai take,

Wayarta tayi Kara tana dubawa taga Dr Ahmed kekiranta  tafita Daga cikin hayaniya domin tadaga  tace, hello, yace kisameni  nan bayan wajen office din Dr mukhtar,

Tace OK, ganinan takatse wayan bata koma wajen su Meenat ba kawai  inda yace tanufa, tanufa  tana zuwa
Ta iskeshi tsaye  yaharde hannuwa.

                  31

Tanazuwa Dr Ahmed yabita da kallo itama kuramasa Kallo tayi,

Sunfi minti 15 suna kallon junansu babu kyaftwa,

Dr Ahmed ya kauda idonsa yaja Numfashi mai karfi yace safeeya yanzu rabamu zaayi ko? ki Auri wani bani ba,

Safeeya  Ina Kaunarki   son daban tava iyima watashiba,  arayuwata ba,

Idan narasaki  Bansan Halin dazan shigaba  Aruyuwata,

Safeeya  wallahi idan narasaki  bazan taba  aure Arayuwataba  zanta rayuwata haka  har lokacin  mutuwa ta yayi.


Saiga Dr Ahmed yana hawaye Tofa ciwon so  Maisaa kuka  Dr Ahmed yamike.

Yace safeeya zantafi  sai wata Rana, saffeya tamike tace sai wata Rana????

Yace Eh, sai wata Rana  domin rabuwa dake yazama dole  safeeya saboda  mahaifinki yazabamiki  miji

Safeeya tazo gabansa ta tsaya kokasan zuciyata bakuwar zuciya ce dakai tasoma soyaya,

Yazaka zoma jaririyar zuciya dabatu irin wannan,

ko kasan  zuciyata kamar kwalba ne sonka Kamar  ruwane dayasshiga ya daskare inda zaa cire saidai Afasa kwalbar,

Dr Ahmed yajuyo wajen safeeya ya muka iya
Safeeya  muyi hakuri  da juna,

Safeeya nabarki lafiya  inayimiki fatan Alkairi

Yajuya yatafi  saffeya tabi bayanshi  tana kiranshi  Amma inah  bai juyowaba,

Domin hawaye ke tsiyaya  a fuskar shi,safeeya tazauna  kasa rarashe rashe  tana rufzar kuka .

Allah sarki so

Allah karabamu da ciwon so.

*Ina* *godiya* *masoyana*
*masu* *kirana* *DA* *masu* *iyiman* *text*

*nagode* Allah bar kauna😘😘😘
[1/24, 6:49 PM] Hafsat ( Hafsy Baby): 💔CIWON SO💔
         Na

Hafsat ( Hapsy baby)

Ciwon SoWhere stories live. Discover now