KURUCIYAN ASABE

71 7 0
                                    

*Kuruciyan Asabe*

💃💃💃💃💃💃💃

*kuriciya dangi hauka*

💃💃💃💃💃💃💃💃

*short story*
Written by *matan banufe*

Dedicated to *mutanen minna special nufawa and gwarawa soyaya lodi lodi*

*brother me thank you so much for your support Allah ya bar kauna ya kara hada kawunan mu ameen*

*page 2*

           Ai kafin Haulatu ta rufe baki asabe tace kai dunkule  da sanyi safennan sai ka Shaka,bazaka hakura ba tunda baka da kudi.
    Ke dan uban ki kwatan gidan kune, a 'a bana gidan ubana bane,,,,Kai na uban Kane asabe ke magana hannu a kugu,ai sai jin karan fashewa Bokiti kawai sukaji

Haulatu antayowa tayi cikin Wani gida daya ke kusa da inda take,  asabe kuwa gudu takeyi yayin da dunkule ke bin ta yana jifan ta ,,,,,magana yakeyi irin na ya'n shaye shaye ai nagane fuskanki zaki Shiga hannu na yarinya sai kin gane baki da wayo

    Bayan asabe taga dunkule ya juya sai ta Chanza Wani hanya taje ta samu Haulatu ta wajan layin gidan su,,, ke Haulatu zuba min ruwan ki a jiki ko da Kaka ta tambaye ki kice faduwa nayi kinji

     A zaura suka hadu da Kawu,ke asabe me yasameki haka duk jikin ki ya jike da ruwa ga kasa akayan ki, Allah kawu tuntube nayi sai na fadi ashe Haulatu na bayana ruwanta ne ya zubemin a jiki gashe bokiti Kaka yafashe ta karasa magana da kuka har da jan majina , "Allah yasa ba tsoka na kikayi ba.duk da haka kawu bai kyale ta ba Sanda ya rankwashe ta, maza kushige kafin na balba'lekuu.

   Me masa ki duba tun tuni Yaran nan suka fita dibo ruwa gashi Tani  da Aisha sunyi sawu biyu amma wanan ja'iran yarinyan asabe   da idanuwa Kamar  kwaruru bata dawoba har da wancan saunar Haulatu nabiye mata Kamar ba itace babba ba,sun dawo su sameni yau sai na zauna acikinsu akuyan da ke cikin su sai yayi kuka.

*matan banufe*

*comment vs share*

KURUCIYA ASABEWhere stories live. Discover now