*KURICIYAN ASABE*
💃💃💃💃💃💃💃💃
*(Kuruciya dangi hauka)*
💃💃💃💃💃💃💃💃
Written by *Matan banufe*
Dedicated to *mutanen minna*
*Duk abin da ka shuka shi zaka girba, Allah kasa mu shuka Abu mai kyau*
Bismillahi Rahamanir Rahim
Page *5*
Koda suka fita daga gidan malam sai suka samu dakali suna carafke.
Allah ya'r cin hannu zamuyi duk wanda bazai yi ba ya fita saboda idan na ci ba tausayi,,,,baby tace Toh bari na fita nikam bazan Yi ba wlh
Nan suka zauna suna ta carafke sai da Wani yazo wucewa suka ce dan Allah malam karfe nawa,,,,, shida Saura kwata.
Ku mu tashe mu tafi,,,,, gida da suka san Zasu samu ruwa suka je amma Bokitin baby da Haulatu kawai suka zuba ruwa, asabe ta fara dauka ita da Abu da suka kusa gidan malam sai suka ba baby da Haulatu.
Amma kan kun dade, malama layi ne yayi yawa shiyasa, Toh sai kuyi maza Kuje kusamu ko da addu'ah ne kafin a tashi.
Ko da suka koma makaranta sun samu dalibai na fitowa, asabe tace Haulatu Kuje ku dauko mana jaka kuyi sauri ku same mu a wajen bega duk wa yanda suka baku gwaiba kar ku amsa ku bar masu, amma yau zamma wata jini Da majina.
Bayan hajara suka bi sai da suka bari sun kai wajen bega asabe ta sha gaban ta tacakumo wuyan hijabin ta tace in kin isa ki ce tak Wlh kiji na jaki.
Ni dai ki sake min hijabi bani da Lokacin ku Lada na zan Kai gida ba fada ba, Ki bamu gwaiban mu ko mu duke iya gwaiban mu .Ai bakukuka ban gwaiba ba malam ya ban gwaiba kuma na cinye ai ko rufe baki batayi ba asabe ta kashe ta da marei dukan juna sukeyi Abu tashigan ma asabe suka yarda ita kasa sai nushin ta sukeyi sanda Wani mutum ya zo wuce wa ya rabasu.
Wlh bazan yarda ba sai an biya ni hijabi na hajara ce me magana har da kuka. ..........
*pls*
*share*
*Vs*
*Comment*Matan *banufe love you lodi lodi*

YOU ARE READING
KURUCIYA ASABE
Short Storyshort story,,,,, kuruciya dangi hauka kar kabari abaka labari ehhe