KURICIYAR ASABE

58 3 0
                                    

*KURUCIIYAN ASABE*

💃💃💃💃💃💃💃

*(kuruciya dangi hauka)*

💃💃💃💃💃💃💃💃

Written by *matan banufe*

Dedicated to *mutanen minna*

*this page goes to haris, mummy wish you happy birthday more health, illimi, tarbiya and Allah noor every way*

*Allah ya shirya munku ta farkin islama da ku da Sauran yaran musulmai gabaki daya ameen*

Bismillahi Rahmani Rahim

Page *6*

  Mu biyaki hijabi ko Wlh in naga kafarki  a kusa da gidan mu ko hmm kar kada kai asabe tayi Allah sai na sheme maki kafafuwan ki sai naga da kafan da zaki karasa ki shiga gidan mu, kwashewa da dariya su Haulatu sukayi, Abu tace ni kuma burush zan maki da kasa in karya ne ki gwada zuwa layin mu kigani.

Ki ta so muje Chan shagon a gyara maki hijabin ki, ku kuma Allah ya shirye ku  ameen malam shirin  adini musulunci ba na jigida ba kasa kasa sukayi maganan basu bari mutumin ya ji su ba.

Abu yau zamu fito wasa, Kai haba Allah kuwa
  Baby kice zaki zo gidan mu  kice da Kaka ya nura na kiran mu muyi karatu, tafawa sukayi shawara me kyau yau kice zamusha budirin mu sosai kuwa.

    Da salama suka shiga gida, Sannu ku da gida .. Ya yau kamata lafiya qalau, me masa yau me ki ka dafa mana, daga baya asabe taji kaka tace idon matan bayi aka dafa, maza ku dauki buta Kuje Kuyi alola ko bakuji kiran sallah bane,zuburu baki asabe tayi ai yanzu dama zamuyi alwala Wai ma me ya tsayar da ku ne har yayane ku suka Ringa ko dawo wa, hada baki sukayi wajan cewa malam ne yasa mu diban ruwa.

    Bayan Suyi sallah ya tani ta jawo wayan ta ta kuna hello Eh Toh ka bari ayi sallah isha'i sai na fito Eh ka tsaya ta karshe layi mu  OK ba damuwa ,dariya asabe tayi yau Akwai sukana.

Ko da aka fito sallah isha'i baby ta zo kira su  asabe, in na wuni Kaka lafiya qalau babilo yasu mamanki lafiya qalau dama ya nura ne yace in kira su asabe ya mana karatu Tun da dazo bamu iya ba Sanda aka mana bulala, kaka tace ai bulala mallam lada ne.

Je daki me masa ko sungama cin abinci toh kaka, duk magana da Kaka keye su asabe na sauraro su.

Baby aiki ki yayi kyau, asabe Aisha ta kira sunan ta kuzo nan Wani aiki zan sa ko Wlh kuga kayan nan da ke cikin leda ga in har ku ka tsokano mahakwaci toh xan ba ko...........

Pls
Comment
&
Share

KURUCIYA ASABEWhere stories live. Discover now