KURUCIYAN ASABE

78 7 10
                                    

*KURUCIYAN ASABE*

💃💃💃💃💃💃

*(kuruciya dangin hauka)*

*Written by *matan banufe*

*Dedicated to mutanen Minna*

*Page din yau naki ne kiyi yanda kike so bestin na hadiza*

Page *7*

Asabe ta kwashe da dariya wanan aiki me sauki ne ,baby ku zo muje.haulatu ki tsaya ta inda Tani zatayi hira da saurayin ta wlh in ki kabari Tani ta shige cikin gida Aisha zata kulle Mana kofa ne kinji ko ki kula sosai ,ke baby muje  suna fitowa suka hadu da farouk zaune,baby tace asabe ga mutumin ki fa.
Asabe na zuwa ta ba farouk hannu how far aboki na dan Allah karaka mu fly over akwai wani aiki da zamuyi ,kice akuya daure ya samu sake
Kai dai bari kawu yayi nisan kiyo.....ya Aisha ce ta aike mu ina wannan mahaukacin me zama a fly over shi zamu tsokano ke asabe dakata ba dani za'ayi danye aiki ba mahaukaci fa in ya duke ko yaji Mana ciwo fa ,kinsan ba a shari'a da mahaukaci ko.
Baki bude asabe ke kallon fakky amma anyi lusarin namiji koma sai kaje in baka bimu ba ba ruwa na da kai ehhe...... Allah ya baki hakuri muje ko kai fa ,in ya biyo mu mubi ta wajan masu shaye shaye Suma mu tarwa sasu, kice yau za'a tarwatsa anguwa sosai kam.

Suna zuwa suka hango mahaukaci a karkashin fly over ta wajan makama primary school kwance a kasa matataka asabe taje a hankali ta jawo jakan shi sanan ta kwala mashi dutse a sittin ya biyu su gudu suke yana bin su haka suka bi ta wajan masu shaye shaye suna ihu ga kwala na zuwa kowa yayi ta kansa dutse mahaukaci nan ya halbo sai kan........... 

Pls comment
vote&share

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jun 19, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

KURUCIYA ASABEWhere stories live. Discover now