LAMRAT 6-10

1.4K 49 0
                                    

*💖👯LAMRAT👯💖*

💖💋Romatic beby💋💖
          *NIMCY LUV*





  *pls kafara karantawa book ɗin before kayimin mummunar fassara✌👯*





           *➰6-10*





*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*

   




💫💫💫💫💫saurin ɗagata yayi daka jikinsa, sannan ya sharara mata mari haɗe da hanka ɗata yace.

   "waike wacce irin jakar yarinya yace, nace na tsaneki bana sonki ko inda nake banaso ki raɓa da alama sokike na kararayaki na zubar kuma na karya banza.


  Tunda ya fara magana batace komai ba sai juyi take akan gado, tana kiran sunnan allah ba ƙaƙƙautawa, wani irin azaba takeji a cikinta ita kaɗai tasan abinda yake damunta, sotake ta tashi ta kira munaya takaita asibiti amma ta kasa, hawayene kawai yake sauka akan fuskarta, ganin bazata barmai ɗaki ba yasa yaja ta aƙasa har zuwa ɗakinta sannan ya hanka ɗata ya koma ɗakinsa, wajan awa uku tana ciwon ciki tuk ta fita haiyyacinta tun tana kuka harta gaji, ahaka harta samu ya sassauta mata ta mike ta ɗauko ruwa mai sanyi haɗe da magani tasha ta haɗa tea babu madara ta saka lemon tsami tasha tana kan bed a haka har bacci ya ɗauketa.

Yana zuwa ɗakinsa ya faɗa kan bed yana maida numfashi kwata² baya son ganin Yarinyar sabida wani facinal issue nasa komeye shi ohho idonsa yaja ya lumshesu, a hankali wayarsa ta fara ringing alamar an kira  bai damu da kowaye ba ya ɗaga wayar daka can ɓarin akace.

  "hello my jerri, where are u, am was loking for u sense"

   ɗan murmushi yayi kaɗan badan yasu ba yace.

  "my zezee how fer na, where  are you  now?"

Da muryarta wacce bata fita sabida tsabar iyya yaudara  tace.

"my jerri yanxo ina tahir guest palace na nasarawa"

owk am on mah way, kawai ya faɗa ya kashe wayar,wanka ya tashi yayi cikin 20minutes ya tsala wata uwar kwaliyya, wata shadda galila ya saka kansa yasha gyara, wayoyinsa ya ɗauka masu kirar iphone x+ ya ɗauki key ɗin motarsa yayi waje, da gudu wasu sujoji wajansu 10 sukayo kansa hannu ya ɗaga masu alamar su tsaya hatta driver da dake toƙashi yace bayaso, mota ya shiga yasa mata key yajata a goje, sai nasarawa.

muryar da taji ana kiranta a hankali yasa ta buɗe idonta ta saukeso akan munaya ɗan ya mutsa fuska tayi sannan ta miƘe zauna tace.

"wlcm  Munaya"

Haɗe fuska munaya tayi tace.

  "dunda naganki a haka nasan babu lpa, nikam nagaji inason kiban labarin auranku da har yisham yake maki haka, dukkan namiji mai lpa ya ganki a gidansa to wallahi fita mai sai kinyi da gske zai yishi, indai kin yarda dani a matsayin ƙawa inason kigayan wannan ɓoyayyan sirrin nan naku.

Hannu tasa ta goge hawayen fuskarta tace.

    kamar yadda kika sani sunana lamrat khaleel samba, allah ya yiwa iyayena tarin arziki mai yawan gske, allah bai taɓa bawa babana khalel samba haihuwa ba, lokacin daya fidda rai da samun ɗa allah ya bawa mahaifiyyata ciki murna wajan iyayena baa mgn tun ina ciki suka ɗau son duniyya suka ɗoramin, haka har aka haifeni iyayena har tsorata sukai sabida kyan da allah ya bani, inada shekara 5 kakata taxo tace dole saita tafi dani itama tana  buƙatar wani a wajenta, mahaifiyya ta hajiyya ayshatou tana da matuƙar biyaya haka ta ɗauke ni ta bata badan tasu, tsayawa lamrat tayi da bada labari dariyya take sosai haushine ya kama munaya tace.

"kinga malama banason jan rai wlh yanzo zan bar maki gidanki ta faɗa tana tashi tsaye"

  Lamrat tayi far da ido kafin ta lumshe sex eyes ɗinta tace.

  "ay dole nayi dariya munaya, ai yanzo labarin lamrat zai fara a ƙauyen wudil, lamrat taci gaba da cewa.

  Da gudu na shegu zuwa gidan inna ɗaurin ƙirjine a jikina, joyawa nayi naga karan dana tsokano yayo kaine, wani ihu nayi har ɗan kwalin dana ɗaure ƙirjina yana faɗowa ɗagowa nayi da zumbar cigaba da gudu kaiwai sai nayi karo da mutum.









kuyi manage am busy now🙏gobe babu lamrat sai (ashe ƴar babata ce 23&24)



shere comments,
Nimcy luv
08119237616

LAMRAT Where stories live. Discover now